Jaridar kimiyya da fasaha ta kasar Sin ta ruwaito cewa, an sanya wa samfuri na uku na na’urar kumfyutar fasahar Quantum watau “Origin Wukong” na kasar fasahohin AI, lamarin da ya zama muhimmin mataki wajen daga karfin fasahar quantum na kasar Sin daga wanda ake iya amfani da shi zuwa wanda ake jin dadi amfani da shi.
Nasarar wadda aka sanar da ita a babbar cibiyar gwaje-gwaje ta fasahar Quantum ta lardin Anhui da ke gabashin kasar Sin, ta ba Sin damar samun karfin hada fasahar Quantum da ta AI a karon farko. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT

Discussion about this post