Shettima Ya Yi Alkawarin Kawo Karshe Kwace Da Markade Babura A Abuja
Mataimakin shugaban kasa mai jiran gado, Sanata Kashim Shettima ya yi alkawarin dakatar da kwace da markade babura a babban...
Mataimakin shugaban kasa mai jiran gado, Sanata Kashim Shettima ya yi alkawarin dakatar da kwace da markade babura a babban...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da maido da malaman firamare 1,288 da aka kora daga aiki a watan Yunin 2022...
Tsohon shugaban marasa rinjaye majalisr dattawa mai wakiltar mazabar Borno ta kudu Mohammed Ali Ndume, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa...
Magoya bayan jam'iyyar PDP a Jihar Ribas, sun gudanar da zanga-zanga a garin Fatakwal tare da boka don nuna kin...
Akalla kimanin dalibai 10 ne ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Kachia da ke Jihar Kaduna.
Da safiyar yau Lahadi ne da misalin karfe 8:58 gobara ta tashi a wani kamfani da ake sarrafa sanadarai a...
Wani rahoto da kungiyar kula da tsare-tsaren shugabanci (PLSI) ta fitar, ya bayyana jihohin Kano, Borno da Benuwe a matsayin...
Kungiyar manoman Tumatir reshen jihar kano TOGAN ta bayyana cewa, cutar da ke yiwa Tumatir Illa ta sake afkawa a...
Wani mai hannu da shuni da ke zaune a Jihar Kaduna, wanda bai bukaci a ambaci sunan sa ba, ya...
Tsohon Sakataren Kunjiyar ‘Yan Jaridu ta kasa (NUJ) Midat Joseph, ya bayyanna cewa, zaben gwamna da aka yi na jihar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.