Karya Fure Take Ba Ta ‘Ya’ya: Mene Ne Ainihin Yanayin Kasar Sin?
Kwanan nan, babban dan kasuwar Amurka, kana babban darektan kamfanin kera motocin lantarki na Tesla, Mr. Elon Musk, ya bayyana...
Kwanan nan, babban dan kasuwar Amurka, kana babban darektan kamfanin kera motocin lantarki na Tesla, Mr. Elon Musk, ya bayyana...
Bayanan da suka fito daga masana’anta a yau Laraba, sun nuna cewa cinikin sayar da motocin sabbin makamashi (NEV) na kasar Sin a watan Yulin 2026, ya kai fiye da kashi 60 cikin dari na adadin sabbin motocin da ake sayarwa wata-wata a karon farko. Haka kuma, yawan motocin NEV da aka sayar a cikin watanni bakwai na farkon shekarar, ya haura kashi 50 cikin dari na jimillar sabbin motocin da aka sayar a kasar Sin. Hada-hadar fitar da motoci zuwa ketare ta ci gaba da samun gagarumin ci gaba a watan Yuli, inda motocin da aka fitar suka zarce miliyan 1.04 a wata na biyu a jere. Wannan ya nuna samun karuwar kashi 81.3 cikin dari a mizanin shekara-shekara. Musamman ma, fitar da motocin na NEV zuwa ketare a cikin watan ta karu da ninki 1.5, bisa adadin da ya kai 553,000, wanda ya zarce rabin jimillar motocin da aka fitar zuwa ketare a cikin watanni biyu a jere. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Wata girgizar kasa mai karfin maki 7.4 ta auku a Colombia a ranar Litinin, wadda ya zuwa yanzu ta yi...
Babban jirgin saman daukar fasinja na C919, wanda kasar Sin ta kera a cikin gida, ya sauka lami lafiya a...
Kamfanin gine-gine na kasar Sin mai suna China Railway 11th Bureau Group, ya ce ya kammala ainihin ginin sabon sashen...
Duk da yanayin rikice-rikicen kasa da kasa da sauye-sauyen manufofin cinikayya da rashin tabbas a harkokin tattalin arzikin duniya, tattalin...
Kasar Sin ta sha alwashin kara karfafa kare muhallin halittu don inganta tsarin rayuwar mabanbantan halittu, karkashin shirin raya kasar...
Ma’aikatar kula da cinikayya ta kasar Sin ta gabatar da hukunci na wucin gadi dangane da binciken da take yi...
A yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika wa shugaban Colombia Abelardo de la Espriella sakon ta’aziyya a...
Ma’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, kasar za ta tura sabbin jiragen sojin ruwa na rakiya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.