Hangzhou: An Gudanar Da Taron Dandalin Tattaunawar Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Kasashen Larabawa Kan Shirye-shiryen Rediyo Da Telebijin Karo Na 6
Yau Lahadi ne aka gudanar da taron dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Larabawa kan shirye-shiryen rediyo...



















