ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Bude Kasuwarta Ga Gyadar Sha Zawa Daga Nahiyar Afrika

by CGTN Hausa and Sulaiman
3 months ago
Sin

Babbar hukumar kwastam ta kasar Sin ta ce kasar ta bude kasuwarta ga gyadar sha zawa ko cashew nut daga kasashen da ke samar da ita a nahiyar Afrika, wadanda ke da huldar diplomasiyya da ita. Amma sai gyadar ta cika sharudan bincike da aminci da tsafta da ake bukata.

An fara ba kasashe masu samar da gyadar sha zawa damar ce a ranar 9 ga watan nan na Yuni. Nahiyar Afrika ita babbar mai samar da gyadar sha zawa a duniya. A baya, kasashen nahiyar kalilan da suka hada da Guinea Bissau da Mozambique da Gambia ne suka samu damar shigar da gyadar cikin kasar Sin.

A cewar hukumar ta kwastam, nazari ya gano cewa kasashen Afrika na fuskanta makamanciyar barazanar cututtuka da kwari da ke da alaka da samar da cashew nut, lamarin da ya ba Sin damar samar da sharudan binciken aminci da tsafta na bai daya ga masu shigar da gyadar sha zawa kasar daga nahiyar Afrika.

ADVERTISEMENT

Wani jami’in hukumar ya ce sabon tsarin ya kawar da mabambantan tsare-tsaren bincike ga kasashen Afrika da ke son kawo gyadar kasar Sin. Ya ce idan kayayyaki suka cika sharudan da aka gindaya, to za su samu damar shiga kasuwar kasar Sin. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

    CIFTIS Ya Zurfafa Cimma Matsaya Kan Hadin Gwiwar Duniya A Fannin Hidimomi
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa
  • Sulaiman
    Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya
  • Sulaiman
    Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka
  • Sulaiman
    Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

MASU ALAKA

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa
Daga Birnin Sin

September 14, 2026

Next Post
Sabbin Ministoci

Majalisar Dattawa Ta Kira Zaman Gaggawa A Ranar 23 Ga Yuni Kan Matsalar Tsaro

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

September 14, 2026
Sin

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

September 14, 2026
Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

September 14, 2026
Sin

Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA

September 14, 2026
Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

September 14, 2026
Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

September 14, 2026
Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Sojoji Sun Ceto Mutane Takwas, Sun Kama ‘Yan ISWAP Shida A Borno Da Adamawa

Ta’aziyyar Bamanga: Gwamna Fintiri Ya Ayyana Litinin Ranar Hutun Aiki

Dangote

Matatar Dangote Ta Fara Sayar Da Hannun Jari Na Naira Tiriliyan 2.15

September 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci