Kungiyar Nazarin Ci Gaban Hakkokin Dan Adam Ta Kasar Sin Ta Kira Taro Mai Taken “Kawar Da Rashin Adalci Don Neman Samun Hakkin Ci Gaba” A Geneva
A yayin taro na 61 na majalisar kare hakkin dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya (UNHRC), kungiyar nazarin ci gaban...



















