ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, July 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace

by Idris Aliyu Daudawa and Sulaiman
3 weeks ago
Zamfara

Uwargidan Gwamnan Zamfara , Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta sha alwashin za ta ci gaba da taimakawa ilimin ƴaƴa mata a Jihar Zamfara.

Huriyya Dauda, wadda ta yi maganar hakan ne ta hannun mai,Sakatariyar ta da ke magana a madadin ta kan harkokin ƴan jaridu, Rabi Yusuf,a ranar Asabar.Ita ce ta fi kowa kan lamarin da ya shafi, ko yake da alaƙa da duk wani abinda ke da alaƙa da ci gaban da kuma kare ƴancin ƴa mace ta hanyar kare duk lamarin da yake da alaƙa da ci gaban ta da kuma wayar da kai domin hana yaɗuwar cin mutuncin da akan yi wa ,mata ta hanyar wayar da kan al’ummar  musamman ma mata.

Ya kuma kamata ita kafar ta wayar da kan mata saboda  kawar da duk wani lamarin da yake da alaƙa da tashin hankali da cin mutuncin mata, ko nuna masu lamarin da ya shafi nuna masu wariya ta hanya amafani da  mata tun daga ƙauyuka, ana kuma yin hakan ne kai tsaye da Iyaye da kuma Shugabannin al’umma.

ADVERTISEMENT

Bayanin ya ci gaba da bada labarin yadda ta sauya da kuma da mutanen karkara kan muhimmancin gyara kan lamarin da ya shafi ilimi a Jihar ta Zamfara domin tabbatar da cewar irin Shugabannin mata da za a samu na  gaba, a Zamfara an shirya tsaf ta maganar horarwar da suka samu ta hanyar ilimi a makarantu, wanda hakan zai nuna cewar a shirye suke su yi wani jagoranci na al’umma.

A kan lamarin bunƙasa wa mata domin su tsaya da ƙafafun su,ta bayyana cewar “ a cikin shekarar 2025 kaɗai, Lfiye da mata 5,018 a faɗin Jihar ta Zamfara sun sanu horo na musamman kan harkokin kasuwanci, bayan haka kuma an taimaka masu da abubuwan da za su taimaka masu wajen duk wata harka ta kasuwanci da za su yi, wato kamar irin su harkokin ƙananan kasuwanci, yana rage fatara ga kua basu dama ta murya wadda za ta taimaka masu  duk wajen harkokin da suka shafi ci gaban tattalin arzikin wuraren da suke zama.

LABARAI MASU NASABA

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

“Lamarin na bunƙasar ci gaban tattalin arziki an ƙara samar ma shi wurin zama ne lokacin da aka yi wani tsari na bunƙasa tattalin arzikin na mata inda aka zabi, 500 daga sassa daban – daban na JIhar Zamfara inda suka zo aka kuma basu tallafin kuɗaɗe. Shi tasari ya yi matuƙar taimakawa wajen samar da hanyar da tafi dacewa wajen bunƙasa tattalin arzikin iyalai lokacin da tsarin tada komaɗar tattalin arziki na Shugaban ƙasa Tinubu ya fa yi wa al’umma bulalar shiga cikin halin ƙunci,ga babu kuɗi ga kuma tsadar rayuwar, wannan ya taimakawa masu ƙaramin ƙarfi inda ɗan ƙaramin kasuwancin da suke yi ya ƙara bunƙasa wanda sai kuma rayuwar su ta ƙara samun inganta.”

“Bugu da ƙari matar Gwamnan ba ta tsaya a anan bane, domin kuwa ta sake gabatar da wani tsari na bunƙasa mata da matasa da taimaka ma su ta sashen da ya shafi aikin gona. Ta shi tsarin kaɗai akwai fiye da mutane 300 da suka amfana, an samar masu da kayan aikin gona na zamani, ga kuma cikakkiyar horarwa, bugu da ƙari kuma ga kuɗaɗen da mutum zai fara duk irin bangaren noman da ya zaba dai, ga kuma wani tsarin da shi ma ba ƙaramar gudunmawa ya bayar ba wato irin wayar, da kan al’ummar da aka yi na yin lambun cikin gida,wannan, ma ya ƙarawa al’umma kayan abinci  a sauƙaƙe kamar dai yadda bayanin ya nuna,”.

Akwai ma wani abu wanda yin hakan ya bada muhimmiyar gudunmawa ta yadda wani tsarin da ta bullo da shi,a gargajiyance wato yadda aka yi Firig na gargajiya ta hanyar amfani da kayan gargajiya ga kuma ƙungiyoyin mata da kuma Shugabannin al’umma,  ko shakka babu tsarin na ta ya sa kowa ya gane da amfani ga al’umma, ya kuma san ba mantawa aka yi da shi ba, lokaci zuwa lokaci ana tuntubar juna, daga ƙarshe kuma sai maganar haɗin kai wadda ta maida su al’ummar Zamfarar suka kasance  tsintsiya maɗaurinki ɗaya.

Zamfara
Idris Aliyu Daudawa
+ posts Bio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Duk Da Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Ƴan Nijeriya Na Fama Da Tsadar Man Fetur
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Yajin Aiki: Ƙungiyar Likitocin Nijeriya Ta Ba Gwamnati Wa’adin Mako Huɗu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Ba Mu Yarda Da Maƙiyanmu Ba, A Shirye Muke —Iran
Zamfara
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Annalena Baerbock: Kasar Sin Babbar Mai Goyon Bayan Tsarin Mabambantan Bangarori Ce
  • Sulaiman
    Sin Ta Kalubalanci A Tabbatar Da Tsagaita Bude Wuta A Gabas Ta Tsakiya
  • Sulaiman
    Babban Jami’i: Nazartar Mahangar Xi Jinping Mabudi Ne Na Fahimtar Kasar Sin Ta Zamani
  • Sulaiman
    Xi Da Kim Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 65 Da Kulla Yarjejeniyar Abota, Hadin Gwiwa Da Taimakon Juna Tsakanin Sin Da DPRK

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus
Ilimi

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

July 3, 2026
Hukumar Ilimin Bai-ɗaya Ta Jihar Yobe Ta Raba Kayan Karatu
Ilimi

Hukumar Ilimin Bai-ɗaya Ta Jihar Yobe Ta Raba Kayan Karatu

June 20, 2026
Next Post
Zulum Ya Ƙaddamar Da Gidajen Ƴan Gudun Hijira 100 A Sakkwato

Zulum Ya Ƙaddamar Da Gidajen Ƴan Gudun Hijira 100 A Sakkwato

LABARAI MASU NASABA

Annalena Baerbock: Kasar Sin Babbar Mai Goyon Bayan Tsarin Mabambantan Bangarori Ce

Annalena Baerbock: Kasar Sin Babbar Mai Goyon Bayan Tsarin Mabambantan Bangarori Ce

July 11, 2026
Sin Ta Kalubalanci A Tabbatar Da Tsagaita Bude Wuta A Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Kalubalanci A Tabbatar Da Tsagaita Bude Wuta A Gabas Ta Tsakiya

July 11, 2026
Amurka Ta Yi Alƙawarin Sa Ido Sosai A Zaɓen Nijeriya Na 2027

Amurka Ta Yi Alƙawarin Sa Ido Sosai A Zaɓen Nijeriya Na 2027

July 11, 2026
Babban Jami’i: Nazartar Mahangar Xi Jinping Mabudi Ne Na Fahimtar Kasar Sin Ta Zamani

Babban Jami’i: Nazartar Mahangar Xi Jinping Mabudi Ne Na Fahimtar Kasar Sin Ta Zamani

July 11, 2026
Sautin Muryar Da Aka Fallasa Kan El-Rufai Ya Haifar Da Zazzafar Muhawara

Sautin Muryar Da Aka Fallasa Kan El-Rufai Ya Haifar Da Zazzafar Muhawara

July 11, 2026
Xi Da Kim Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 65 Da Kulla Yarjejeniyar Abota, Hadin Gwiwa Da Taimakon Juna Tsakanin Sin Da DPRK

Xi Da Kim Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 65 Da Kulla Yarjejeniyar Abota, Hadin Gwiwa Da Taimakon Juna Tsakanin Sin Da DPRK

July 11, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya

Nazari A Kan Wasu Cututtuka Da Ke Shafar Dabbobi Lokacin Damina

July 11, 2026
Harry Kane: Lashe Kofin Duniya Ya Fi Mini Muhimmanci Fiye da Takalmin Zinare

Harry Kane: Lashe Kofin Duniya Ya Fi Mini Muhimmanci Fiye da Takalmin Zinare

July 11, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya

Mun Ɗauki Nauyin Karatun Masu Digiri Ta Hanyar Sayar Da Ƙosai Da Ƙuli-ƙuli —Wasu Ƴan Kasuwa

July 11, 2026
NAF Ta Kai Hare-Haren Sama Kan Maboyar Ƴan Ta’adda A Borno

NAF Ta Kai Hare-Haren Sama Kan Maboyar Ƴan Ta’adda A Borno

July 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.