Kotu Ta Ɗage Shari’ar Yahaya Bello Zuwa 26 Ga Yuni Don Yanke Hukunci
Kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage ƙarar tuhumar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello kan zargin badaƙalar kuɗi da...
Kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage ƙarar tuhumar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello kan zargin badaƙalar kuɗi da...
Hukumar Raya Arewa Maso Yamma (NWDC) ta sanar da soke shirin tallafin karatu na ƙasashen waje da ta gabatar kwanan...
Aikin Hajji yana da nau'o'i guda uku, akwai Kirani, Tamattu'i da kuma Ifradi. A nau'in Hajjin Kirani, idan mutum zai...
Hukumar yaƙi da cin canci da rashawa (EFCC) ta kama Gudaji Kazaure, tsohon ɗan majalisar wakilai, bisa zargin karɓar kuɗi...
Ministan tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya yi gargaɗin cewa Isra'ila za ta ɗauki irin matakan da ta ɗauka kan Hamas...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana haramta gaba ɗaya na shirye-shiryen siyasa da ake watsawa kai tsaye a duk wata kafar...
Sojojin da ke aikin atisayen Whirl Stroke (OPWS) sun kama wasu mutane huɗu da ake zargin da ta'addanci tare da...
An gano wani sabon zargin cushen kuɗi mai yawan gaske da ya kai har Naira biliyan 5 a cikin kasafin...
Ƙungiyar lauyoyi mai suna "Lauyoyi masu kare dimokuraɗiyya" ta bayyana cewa tana ganin tsohon Shugaban NNPC Mele Kyari ya kasance...
Kakakin Gwamnan Jihar Adamawa, Humwashi Wonosikou, ya ƙaryata jita-jitar cewa Gwamna Ahmadu Fintiri na shirin barin jam'iyyar PDP, yana mai...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.