Gwamnan Edo Ya Ziyarci Sanata Barau Kan Kisan Yan Arewa 16
Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyara ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, domin nuna alhini kan...
Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyara ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, domin nuna alhini kan...
Wani iftila'i ya afku a ranar Sallah a Jihar Gombe inda mutane biyu suka rasu sakamakon yamutsin da ya ɓarke...
Hukumar Ƴansandan Jihar Kano ta kama wani matashi mai shekaru 20, Usman Sagiru, bisa zargin kashe wani ɗan Bijilanti a...
Mazi Okechukwu Isiguzoro, wani shugaba a ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo, ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa mafarauta...
A wani hatsarin mota da ya faru a hanyar Malumfashi-Kafur a Jihar Katsina, mutane tara sun rasu yayin da wasu...
Jihar Lagos ta samu rahoton kamuwar matasa 10 da cutar Mashaƙo tsakanin ranar 1 ga Janairu zuwa 27 ga Maris...
Ribas: Ƙungiyar Ƙwadago Na Barazanar Shiga Yajin Aiki In Har Ba A Janye Dokar Ta-ɓaci Ba
Wasu masu kaɗa ƙuri’a daga yankin mazabar Kogi ta tsakiya sun miƙa takardar ƙorafi ga hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC)...
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya yi tir da rabon abincin da ɗan shugaban ƙasa, Seyi Tinubu, ya yi...
Ƴansandan sun gayyaci Sanata Sunday Karimi domin bayani kan zarginsa na cewa ƙungiyar leƙen asirin ƙasar Rasha ta KGB ta...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.