Tinubu Ne Zai Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan ta ƙasa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sake...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan ta ƙasa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sake...
Rundunar Sojojin Nijeriya ta ƙaddamar da farautar wasu mahara da suka kai hari kan shingen binciken ababen hawa na sojoji...
Hukumar FAA da Hukumar Binciken Hatsarin Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasar (NTSB) sun fara bincike domin gano musabbabin faɗuwar jirgin.
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce biyan wasu tsoffin basussukan da suka dabaibaye ɓangaren wutar lantarki a Nijeriya ya...
Babban Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa ta jam’iyyar APC (APC-PCC) ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu na nan daram...
Sojojin Nijeriya da ke ƙarƙashin rundunar Operation Haɗin Kai sun kashe wasu manyan mayaƙan ƙungiyar ISWAP, ciki har da wani...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabon tsarin neman lamuni mai suna SPARK, wanda zai bai wa ’yan Nijeriya damar samun...
Wasu mahara sun kai hari kan sojojin da ke aikin samar da tsaro a ƙarƙashin rundunar Operation Enduring Peace (OPEP)...
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce zai koma Kano na tsawon makonni biyu domin tabbatar da samun goyon...
Jam’iyyar ADC ta yi gargaɗin cewa ba za ta bari jihar Sakkwato ta faɗa cikin rikicin siyasa ba, bayan wani...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.