Bututun Iskar Gas Ya Sake Fashewa A Ribas
Bayan fashewar da ta girgiza bututun Trans Niger a Bodo dake ƙaramar hukumar Gokana, wata fashewar ta sake auku a...
Bayan fashewar da ta girgiza bututun Trans Niger a Bodo dake ƙaramar hukumar Gokana, wata fashewar ta sake auku a...
A bisa umarnin Shugaban 'Yansandan Kasa, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ga dukkan sassan 'Yansandan Nijeriya domin su ƙaddamar da shirin...
Kotun Tarayya da ke Lokoja, Jihar Kogi, ta bayar da umarnin dakatar da Hukumar Zaɓe ta ƙasa (INEC) daga karɓar...
Jagoran jam'iyyar adawa ta NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki Majalisar dokoki ta 10 a Nijeriya bisa amincewarta da...
Seyi Tinubu, ɗan shugaban kasa Bola Tinubu, ya bayyana cewa mahaifinsa shi ne shugaban Nijeriya mafi girma a tarihi, yana...
Tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Legas na jam’iyyar PDP, Dr. Olajide Adediran, wanda aka fi sani da Jandor, ya...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewa mutane bakwai sun rasa rayukansu a gobara daban-daban da suka afku...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour (LP) a 2023 kuma tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, ya kai ziyara...
Shugaban Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya (CAN), Archbishop Daniel Okoh, ya bayyana cewa ‘yan Nijeriya na fama da yunwa da rashin...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC tare da komawa SDP. Majiyoyi sun ce ficewarsa ta...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.