An Dakatar Da Bin Uthman Daga Limancin Masallacin Sahaba, DSS Ta Gayyace Shi
Mahukunta a Masallacin Jami’ur Rahman, da aka fi sani da Masjid Sahaba a baya, sun dakatar da Sheikh Muhammad Bin...
Mahukunta a Masallacin Jami’ur Rahman, da aka fi sani da Masjid Sahaba a baya, sun dakatar da Sheikh Muhammad Bin...
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana a yau Alhamis cewa, ko da yana cikin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, ra’ayinsa...
Gwamna Mai Mala Buni na Yobe ya buɗe taron gwamnonin yankin tafkin Chadi karo na biyar a dakin taro na...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta kori wani jami’in sa-kai, Ado Abba, bisa zargin gudanar da bincike ba bisa ƙa’ida ba...
Babban Bankin Duniya da Asusun Lamuni na Duniya (IMF) sun yi kira ga Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya dage...
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jagoran Jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta guji tsoma...
Kwamishinan yaɗa Labarai da harkokin cikin gida na Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya nemi a yi kiranye ga...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya isa birnin Dar es Salaam, Tanzania, domin halartar taron makon Makamashi na Afrika, wanda zai...
Wani fashewa da ake zargin daga abubuwan fashewa ne da wani mai hakar zinariya ya ajiye a Sabon Pegi, ƙaramar...
Dakarun da ke ƙarƙashin Atisayen haɗin kai sun hallaka sama da ’yan ta’adda 70, ciki har da manyan shugabanninsu guda...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.