Jihar Sokoto Za Ta Gina Sabbin Madatsun Ruwa Uku
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da shirinta na gina dam-dam guda uku tare da sayen traktoci 244 a wani yunƙuri...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da shirinta na gina dam-dam guda uku tare da sayen traktoci 244 a wani yunƙuri...
Gwamna Babagana Zulum ya gabatar da ƙarin kasafin kuɗi na Naira biliyan 61 ga Majalisar Dokokin Jihar Borno don magance...
Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya naɗa 'yarsa ta fari, Helen Eno Obereki, a matsayin matar gwamna (First...
Ministan wutar lantarki, Mista Adebayo Adelabu, ya shaida cewa sama da kaso 40 na 'yan Nijeriya a yanzu haka su...
Wani bincike daga Jaridar WikkiTimes ta yi ya bayyana cewa sanatoci 12 daga wasu jihohin arewacin Nijeriya ba su gabatar...
Tsohon Gwamnan Jihar Taraba, Arch Darius Ishaku, ya samu belin Naira miliyan 150 daga babbar kotun tarayya dangane da zargin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi marayu 95 daga gidan marayu na jihar, tare da yin alƙawarin ba...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya yi afuwa ga fursunoni biyu domin murnar Ranar 'ƴancin Nijeriya. Fursunonin, Chai Yerima da...
Hukumar Hana cin hanci da rashawa (ICPC) ta rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniyar haɗin gwuiwa da hukumar binciken nuhalli...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da mai Shari’a Kudirat Olatokunbo Kekere-Ekun a matsayin babbar Alƙalin Nijeriya na 23...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.