Ƴan Bindiga Sun Sace Shugaban NURTW Da Wasu Yara A Kaduna
Yan bindiga sun sace Tasiu Habibu, Shugaban ƙungiyar Direbobin Motoci ta ƙasa (NURTW) a garin Kidandan, ƙaramar hukumar Giwa ta...
Yan bindiga sun sace Tasiu Habibu, Shugaban ƙungiyar Direbobin Motoci ta ƙasa (NURTW) a garin Kidandan, ƙaramar hukumar Giwa ta...
Mataimakin Shugaban ƙasa Kashim Shettima ya dawo Abuja a yau Lahadi bayan wakiltar Shugaba Bola Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin...
Kwamitin Raba Taimakon Ambaliyar Ruwa na Jihar Borno ya fara tantance fiye da mutane 7,000 da ambaliyar ruwa ta shafa...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen waɗanda aka zaɓa domin shugabantar hukumar Raya Yankin Arewa Maso Yamma...
Kwamitin Majalisar Dattijai na gyaran kundin tsarin mulkin 1999 ya fara wani taron tattaunawar kwanaki biyu a Kano, tare da...
Sojojin Nijeriya sun yi nasarar kashe wani sanannen ɗan ta'adda tare da kama mutane 22 masu satar shanu a jihohin...
An sallami jami'in Sojan ruwa, Abbas Haruna daga aiki wanda aka tsare tun shekarar 2018 bisa umarnin wani Birgediya, ya...
Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, a yau Alhamis ya bayyana cewa dakatar da tsohon Gwamnan babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammad...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan daga ƙasar Faransa, tana bayyana rahoton...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya ƙaddamar da kwamitin mutane 35 domin rabon tallafin ga waɗanda ambaliyar ruwa ta...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.