Tinubu Zai Halarci Zikirin Juma’a A Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taronta na Zikirin Juma'a na shekara a fadar Sarki Alhaji Aminu...
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taronta na Zikirin Juma'a na shekara a fadar Sarki Alhaji Aminu...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe ɗaya daga cikin ƴaƴan Janet Galadima, wata...
Shugabancin jam’iyyar NNPP na ƙasa ya nisanta kansa daga umurnin da jagoran jam’iyyar na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya...
Wata babbar kotun Jihar Osun da ke Ede ta yanke wa wasu mutane biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga iyalan Malam Kabir Yusuf, wani gogaggen ɗan Jarida da ya rasu...
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPCL) ya kafa dokar ta-baci kan haƙo mai da iskar gas a Nijeriya, tare da...
Majalisar wakilai ta gabatar da ƙudirin kafa wata jiha mai suna Jihar Etiti a kudu maso gabas. Ƙudirin dokar ya...
Shahararren Mawakin Hausa, Dauda Adamu, wanda aka fi sani da Rarara, yana fuskantar neman kuɗin fansa har Naira miliyan ₦900m...
Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana cewa Sarkin Musulmi ba shi da hurumin naɗa wasu muƙamai a tsarin mulki. A yayin...
Hamshaƙin Attajiri kuma Kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya yi kakkausar suka kan ƙarin kuɗin ruwa da babban Bankin Nijeriya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.