Yanzu-Yanzu: Tinubu Ya Zarce A Shugabancin ECOWAS Karo Na Biyu
An sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a matsayin shugaban Ƙungiyar Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS), kusan shekara guda bayan ya...
An sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a matsayin shugaban Ƙungiyar Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS), kusan shekara guda bayan ya...
Kawo yanzu dai tuni kungiyoyin Premier League suka kashe kudi da yawa a kwana hudu a bana, an yi cinikin...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Bauchi (BASIEC) ta sanar da sauya ranar da za a gudanar da zaɓen...
Babban Hafsan Sojin ƙasa (COAS), Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya tabbatar da cewa bayar da cikakken ‘yancin cin gashin kai...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin 8 ga Yuli, 2024 a matsayin ranar hutu domin murnar...
Majalisar Wakilai ta fara bincike kan zargin karkatar da Naira biliyan ₦1.5b da manyan jami’an ma’aikatar mata ta tarayya suka...
Dakarun rundunar hadin gwuiwa ta kasa da kasa (MNJTF) sun kashe ‘yan ta’adda sama da 70 tare da lalata wasu bama-bamai da aka hada da...
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taronta na Zikirin Juma'a na shekara a fadar Sarki Alhaji Aminu...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe ɗaya daga cikin ƴaƴan Janet Galadima, wata...
Shugabancin jam’iyyar NNPP na ƙasa ya nisanta kansa daga umurnin da jagoran jam’iyyar na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.