Batun Biyan Dubu ₦105 Mafi Ƙarancin Albashi Ƙanzon Kurege Ne – Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar shugaban ƙasa ta ƙaryata ikirarin cewa ministan kuɗi Wale Edun ya miƙa ƙudirin biyan mafi ƙarancin albashi na ƙasa...
Fadar shugaban ƙasa ta ƙaryata ikirarin cewa ministan kuɗi Wale Edun ya miƙa ƙudirin biyan mafi ƙarancin albashi na ƙasa...
An samu gagarumar nasara a yaƙi da ta’addanci da ayyukan masu tada ƙayar baya a cewar daraktan yaɗa labarai na...
Babbar kotun tarayya mai lamba 1 dake zamanta a gyaɗi gyaɗi ƙarƙashin mai shari’a M A Liman ta sanya ranar...
A wani gagarumin yunƙurin warware yajin aikin da aka tsunduma a fadin kasar, sakataren gwamnatin tarayya George Akume na yin...
Yajin aikin da ƙungiyoyin ƙwadago suka yi a faɗin ƙasar nan, ya kawo cikas ga shari’ar babbar kotun tarayya da...
Fadar shugaban ƙasa ta nuna rashin amincewa da buƙatar ƙungiyar ƙwadago na neman ƙarin mafi ƙarancin albashi na ₦494,000, inda...
Rundunar sojin Nijar ta sanar da cewa wani gungun mutane masu ɗauke da makamai daga Nijeriya ne suka far wa...
A sakamakon yajin aikin da kungiyar kwadagon ke ci gaba da yi a fadin kasar, gwamnatin tarayya ta sake kiran...
Bayan ganawar sa’o’i huɗu da shugabannin majalisar dokoki da yammacin yau Lahadi a Abuja, ƙungiyar ƙwadago ta tabbatar da cewa...
Gwamnatin jihar Kogi ta ce ta yi nasarar kuɓutar da sauran ɗalibai takwas na jami’ar Confluence University of Science and...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.