Saraki Ya Soki Gwamnatin Kwara Kan Ƙaruwar Rashin Tsaro
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya soki yadda ake tafiyar da tsaro a Kwara. Ya ce gwamnatin jihar ba...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya soki yadda ake tafiyar da tsaro a Kwara. Ya ce gwamnatin jihar ba...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ƙwace arziƙin man Iran na daga cikin zaɓuɓɓuka da ke gare shi. Ya bayyana...
Ƙungiyar National Agenda For Tinubu 2027 (NAFT.27) ta bayyana goyon bayanta ga Abdullahi Umar Ganduje. Ta ce shi ne mafi...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutum 21 a wani otel a Kureken Sani, Kumbotso. An kama su ne...
Wata mata a Kano, Hafsatu Yusuf, ta rasu bayan haihuwar ‘yan biyar a asibiti. Ta haifi jarirai uku maza da...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Kalaba ta yanke hukuncin ɗauri kan wasu maza biyu bayan an same su da...
Wani mutum ya rasu yayin da wasu suka jikkata a hatsarin mota a Katsina. Hatsarin ya rutsa da wakilan APC...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Shehu Wada Sagagi daga muƙamin kwamishina. Sagagi ya kasance Kwamishinan Zuba Jari, Kasuwanci...
Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce an kashe ‘yan Boko Haram da ISWAP sama da 500. Ya bayyana hakan...
Jami’an EFCC sun yi alama kan wasu kadarorin tsohon AGF, Abubakar Malami, a Abuja da Kano. An ce matakin na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.