2027: Cikin Ƴan APC Ya Ɗuri Ruwa Saboda Tasirin Makinde – Ƙungiyar PDP
Ƙungiyar ƙwararru a PDP ta zargi APC da tsoron Gwamna Seyi Makinde. Ta ce hakan na faruwa ne gabanin zaɓen...
Ƙungiyar ƙwararru a PDP ta zargi APC da tsoron Gwamna Seyi Makinde. Ta ce hakan na faruwa ne gabanin zaɓen...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya karɓi tsoffin mambobin PDP a Agaie. Mambobin sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC....
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, da Rabiu Musa Kwankwaso sun gana a Abuja. Haka kuma Sanata Seriake Dickson ya halarci taron...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa Lagos domin gabatar da rahoto ga Shugaba Bola Tinubu. Rahoton ya shafi halin...
Ɗan wasan gaba na ƙungiyar Galatasaray, Victor Osimhen, ya bayyana wasu manyan ‘yan wasa uku da suka taka muhimmiyar rawa...
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayyana alhini kan mummunar hatsarin motar da ya afku a Unguwar Okunchi a Ƙaramar Hukumar Adavi....
Kotun Ƙoli da ke Kaduna ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya a ƙarar Nasir El-Rufai. Ta kuma umarci a sake...
Matatar man Dangote ta fara fuskantar buƙatar man fetur mai yawa daga ƙasashen Afirka. Hakan na zuwa bayan rikicin Amurka...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya yafewa fursunoni 12 da aka yankewa hukunci a wani mataki na jin ƙai a...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Peter Obi, ya bayyana cewa bai da tabbacin samun tikitin tsayawa takara na jam’iyyar ADC...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.