Bello Turji, Yana Neman Ayi Sulhu Bayan An Kashe Yaronsa
Bello Turji, ɗaya daga cikin fitattun shugabannin ’yan bindiga a yankin Arewa maso Yammacin Nijeriya, ya fara neman sulhu bayan...
Bello Turji, ɗaya daga cikin fitattun shugabannin ’yan bindiga a yankin Arewa maso Yammacin Nijeriya, ya fara neman sulhu bayan...
Matasa a Lafiagi, ƙaramar hukumar Edu a Jihar Kwara, sun gudanar da zanga-zanga a yau Litinin kan yawaitar sace mutane...
Sojojin Nijeriya sun kashe wani shugaban 'yan ta'adda Mai Dada a yankin Maru na jihar Zamfara yayin wani farmaki na...
Gwamnatin tarayya ta ƙaryata jita-jitar cire SGF George Akume daga muƙaminsa, ta bayyana shi a matsayin labarin "ƙarya" da wasu...
Gwamnan Kano, Engr Abba Kabir Yusuf, ya sauya sunayen Makarantar Wasanni da Hukumar Wasanni ta jihar don girmama ƴan wasa...
Wata babbar mota ɗauke da yashi ta yi hatsari a kasuwar Mile 6 da ke Jalingo, jihar Taraba a ranar...
Shugaba Bola Tinubu ya nuna baƙin ciki kan rasuwar tsohon minista kama attajirin ƙasar Alhaji Aminu Dantata, wanda ya rasu...
A ƙalla mutane huɗu sun mutu yayin da wasu 21 suka jikkata sakamakon fashewar bama-bamai biyu da 'yan ta'addar ISWAP...
Iyalan marigayi Alhaji Aminu Dantata sun tabbatar da cewa za a binne shi a birnin Madina, Saudi Arabia, kamar yadda...
Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ɗan kasuwa kuma tsohon ɗan majalisar wakilai, ya rasu yana da shekaru 94 bayan doguwar jinya....
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.