ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Raba Jadawalin Gasar Premier Ta Ingila Ta Kakar Wasan 2026/2027

by Abba Ibrahim Wada and Sulaiman
2 months ago
Premier

A sabon jadawalin da aka fitar, sabuwar ƙungiyar da ta hau Premier League da za a fara daga watan Agusta, Coda takwarartaentry za ta je gidan Arsenal, wadda ta lashe Premier League don buga wasan farko a kakar wasa ta 2026/2027.

Shi ne wasan da za a buga ranar Juma’a shi kaɗai, kuma karon farko da Coda takwarartaenty, wadda tsohon ɗanwasan Chelsea Frank Lampard yake koyarwa za ta buga Premier League tun bayan shekara 25.

Sannan wannan shi ne karon farko da Arsenal ta lashe Premier League ƙarƙashin mai koyarwa Mikel Arteta a karon farko tun bayan 2004. Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Hull City ta samu gurbin shiga Premier League, bayan nasara a wasan cike gurbi za ta karda takwarartai baƙuncin Manchester Manchester United ranar 22 ga watan Agusta, yayin da wata sabuwar ƙungiyar da za ta fara buga gasar, Ipswich za ta kece raini da Sunderland.

ADVERTISEMENT

Ƙungiyar Manchester City za ta fara wasannin ba tare da Pep Guardiola ba tana gida da za ta yi wa Bournemouth masauki ranar Lahadi 23 ga watan Agusta, inda itama Bournemouth za ta fara wasan da sabon koci, Marco Rose.

Wasan Lida takwarartaerpool na farko a bana ƙarƙashin sabon mai koyarwa Andoni Iraola, wanda ya maye gurbin, Arne Slot, za ta je gidan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Newcastle United wato a St James Park.

LABARAI MASU NASABA

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

Chelsea ma za ta fara wasannin kakar nan ƙarƙashin sabon koci, Ɗabi Alonso, za ta je Fulham a filin wasa na Crada takwarartaen Cottage a karawar hamayya ranar Litinin 24 ga watan Agusta, yayin da itama Fulham za ta fuskanci wasannin bana ba tare da Marco Silda takwarartaa ba, wanda ya koma Benfica da koyarwa.

Wasannin makon farko a Premier League

Juma’a, 21 Agusta-

Arsenal da takwararta Coda takwarartaentry (20:00)

Asabar, 22 Agusta

Hull City da takwararta Manchester United (12:30) Eda takwarartaerton da takwararta Crystal Palace (15:00)

Ipswich da takwararta Sunderland (15:00) Nottingham Forest da takwararta Leeds (15:00)

Brentford da takwararta Tottenham (17:30)

Lahadi, 23 Agusta

Brighton da takwararta Aston DA TAKWARARTAilla (14:00)

Manchester City da takwararta Bournemouth (14:00)

Newcastle da takwararta Lida takwarartaerpool (16:30)

Litinin, 24 Agusta

Fulham da takwararta Chelsea (20:00

Sabuwar kakar wasan Premier League 2026/2027, za ta fara ne a ranar Jumma’a, 21 ga Agusta, kwanaki 34 bayan wasan ƙarshe a Gasar Kofin Duniya da take gudana a Amurka da Kanada da Meɗico.

Kakar Premier League za ta ƙare a ranar Lahadi, 30 ga watan Mayun 2027, yayin da wasan ƙarshe a Champions League za a buga kwana shida tsakani tsakani da kammala babbar gasar ta Ingila.

Dukkan ranar fara kakar bana da ranar rufe wasannin, sun zo ne a makare ba kamar yadda aka saba ba, sakamkon tasirin Kofin Duniya wanda a yanzu haka ake bugawa a ƙasashen Amurka da Meɗico da kuma Canada.

Za a buga mako 33 kakar wasa mai zuwa a duk ƙarshen mako, yayin da sauran zagaye biyar za su gudana a tsakiyar mako. Premier League ta ce an tsara jadawalin ne domin “guje wa yin wasa rana ɗaya da na gasar zakarun Turai, inda ƙungiya tara za ta wakilci Ingila a kaka mai zuwa.

Ƙungiyoyi tara daga Premier League za su buga gasar cin kofin zakarun Turai a kaka mai zuwa, wanda ya yi daidai da mafi yawan adadin da aka tada takwarartaa samu a tarihin kofunan Turai.

Ƙungiyoyin da za su buga Kofin Zakarun Turai:

Arsenal FC – Manchester City FC – Manchester United FC – Aston Da Takwararta illa FC – Lida takwarartaerpool FC –

Ƙungiyoyin da za su buga Europa League:

AFC Bournemouth – Sunderland AFC – Crystal Palace FC

Ƙungiyar da za ta buga Conference League:

Brighton & Hoda takwararta Albion

A lokacin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara, ba za a buga wasa biyu ba ƙasa da sa’o’i 60 ba, domin rage cunkoson jadawalin da ƙungiyoyi ke fuskanta. A kakar da ta gabata, wasan Manchester United da Newcastle wanda United ta yi nasara da ci 1-0 shi ne kaɗai a Premier League da aka buga ranar Boɗing Day. Amma a wannan karo, dukkan ƙungiyoyin za su fafata a ranar Asabar, 26 ga watan Disamba.

Haka kuma, maimakon hutun wasannin ƙasa da ƙasa guda uku wato International break, yanzu biyu za a yi kawai. Hutun ƙasa da ƙasa na watan Satumba da na Oktoba za a haɗa su zuwa sabon hutu, wanda zai fara bayan ƙarshen makon ranar 19/20 ga watan Satumba, yayin da hutun makonni biyu na watan Nuwamba zai ci gaba da kasancewa yadda yake.

Sauye-Sauyen da aka samu a Premier League ta bana

Za a samu sauyi a yadda alƙalan wasan Premier League za su yi hukunci kan jan gashi da ƴan wasa ke yi, Inda aka kori ƴan wasa uku saboda wannan laifi da suka aikata a kakar wasan da ta wuce.

Dukkan jan katin guda uku da aka bayar saboda laifin jan gashi sun zo ne bayan duba bidiyon Da Takwararta, amma daga kakar wasa mai zuwa, ba duk lokacin da aka ga ɗan wasa ya ja gashin abokin hamayyarsa ba ne za a kore shi.

Maimakon haka, za a fi mayar da hankali kan girman laifin da aka yi da kuma niyyar ta aikata lafin. An yi wannan sauyin ne domin bai wa ƴan wasa damar guje wa hukunci a lokutan da suka kama gashin abokin hamayya ba da gangan ba.

Bugu da ƙari, za a buƙaci alƙalan wasa su fi mayar da hankali kan runguma ɗan wasa ko riƙe ƴan wasa a cikin da’ira ta 18, bayan da hakan ya zama ruwan dare a lokacin bugun kusurwa da sauransu.

Za a umarci alƙalai su ba da kulawa sosai ga “ayyukan riƙe da ke da tasiri kai tsaye a lokacin wasanni.” Wannan ya haɗa da ƴan wasan da “a bayyane yake cewa hankalinsu yana kan abokan hamayya ne kawai kuma suna aiwatar da riƙe maimakon kula da wasa.

Haka kuma ana shirin samar da mafita domin daƙile abin da ake kira da takwararta lokaci daga wajen masu tsaron raga. Masu horarwa na amfani da wannan dabara ne domin rage kuzarin abokan hamayya, ko amfani da hakan don riƙe nasarar da suka yi a wasa, domin su samu makin da suke buƙata.

A irin wannan yanayi, mai tsaron raga kan faɗi cikin filin wasa, sannan ya yi alamar yneman likitan ƙungiya ya duba lafiyarsa, yayin da sauran ƴan wasa ke zuwa wajen koci, domin shan ruwa ko sake karawa da takwararta umarni.

Premier League na tattauna kan yadda za ta kafa dokar da za ta daƙile da takwararta lokaci daga wajen masu tsaron raga. Da zarar mai tsaron raga ya da takwararta lokaci sanda ya kama ƙwallo ko kuma a bugun tazara, alƙalin wasa zai ƙirga daƙiƙa biyar, idan lokaci ya cika bai buga ƙwallon ba, za a bai wa abokiyar hamayya bugun kusurwa. An amince da waɗannan matakai ne a taron shekara-shekara a Premier League (AGM) da aka gudanar a farkon wannan wata.

Premier
Abba Ibrahim Wada
Website |  + posts Bio
  • Abba Ibrahim Wada
    Yaushe Za A Fara Kofin Zakarun Turai
  • Abba Ibrahim Wada
    Messi Ya Yi Ritaya A Argentina: Da Me Za Mu Iya Tuna Gwarzon Duniyar?
  • Abba Ibrahim Wada
    Su Waye ‘Yan wasan Nijeriya Da Za Su Buga Gasar Firimiyar Ingila Ta Bana?
  • Abba Ibrahim Wada
    Chelsea A Ƙarƙashin Xavi Alonso
Premier
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana
Wasanni

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

September 8, 2026
Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain
Wasanni

Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain

September 7, 2026
Next Post
Ribar Manyan Kamfanonin Sin Ta Karu Da Kashi 18.8% Cikin Watanni Biyar Na Farkon Bana

Ribar Manyan Kamfanonin Sin Ta Karu Da Kashi 18.8% Cikin Watanni Biyar Na Farkon Bana

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.