Shugabanci Na Kwarai Ne Kadai Zai Magance Matsalolin Tsaro A Arewa – Gwamnan Kaduna
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyana cewa shugabanci na kwarai ne kadai zai magance matsalolin tsaro da suke...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyana cewa shugabanci na kwarai ne kadai zai magance matsalolin tsaro da suke...
Halin da Nijeriya ta samu kanta a bangaren matsatsin rayuwa da tsadar kayan masarufi a wannan lokacin musamman tun wajajen...
Rundunar 'yansandan jihar Bauchi ta ayyana neman fitaccen malamin addinin musulunci a jihar, Imam Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ruwa a...
Tsohon Kakakin Majalisar dokokin jihar Bauchi, Abubakar Y. Sulaiman, da tsohon mataimakinsa Umaru Dahiru Jamilu (PDP) sun sake komawa Majalisar...
Kamfanin Rana Continental Synergy da hadin guiwar gwamnatin tarayya, sun karrama jihar Bauchi a matsayin gwarzowar jiha mai tasowa a...
Wasu sassan Nijeriya sun fada cikin duhu sakamakon karancin iskar gas lamarin da ya kara janyo damuwa da tashin hankali...
Kamfanin hakar ma’adinai, Prateek Suri’s, ta sanar da shirinta na rungumar fasaha domin tabbatar da inganta ayyukan da suka shafi...
Shugaban Kwamitin Ilimi a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Honorabul Mahmud Lawal (Bola Ige) ya bayyana cewa samar da jami'ar Musulunci...
Kakakin Majalisar Wakilai ta Tarayya, Tajudeen Abbas, ya bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya rufe idonsa ya dauki kwararan...
Makarantu masu zaman kansu da ke Abuja na fuskantar wani gagarumin karin kudin makaranta sakamakon wani gagarumin matakin da Ministan...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.