‘Yansanda Sun Cafke Wakilan PDP 2 Suna Sayen Kuri’a A Ogun
Wasu wakilan jam'iyyar PDP biyu, sun shiga hannun rundunar 'yansanda bisa zarginsu da sayen kuri'a a rumfar zaben Kakakin Majalisar...
Wasu wakilan jam'iyyar PDP biyu, sun shiga hannun rundunar 'yansanda bisa zarginsu da sayen kuri'a a rumfar zaben Kakakin Majalisar...
Dan takarar kujerar gwamnan Jihar Bauchi a jam'iyyar NNPP, Sanata Halliru Dauda Jika, ya ce, alamu na nuni da cewa...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta ce ba ta bai wa jami'an tsaro shaidar yin aikin zabe...
Al'umma sun fito sosai domin samun damar kada kuri'a a zaben gwamna da ke gudana a yau Asabar a Jihar...
Akalla mutum biyu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku da tawagar Gwamnan Jihar Katsina, Aminu...
Ma'aikatan INEC ba su iya rarraba kayan zaben gwamna da 'yan majalisun jihohi a kan lokaci a garin Kafin Madaki...
Masu jefa kuri'a a zaben gwamna da 'yan majalisun jihohi a wasu wurare daban-daban na Jihar Bauchi sun yi korafin...
Rundunar 'yansandan Jihar Legas ta cafke wata mata mai shekara 53 dauke da kayan aikin zabe a jihar.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar cikin garin Bauchi, Alhaji Shehu Abdullahi ya bayyana a bainar jama'a a ranar Alhamis...
Akalla mutum 17 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu karin mutane 17 suka jikkata a tagwayen hatsarin mota da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.