‘Yan Takaran Gwamna 8 Sun Mara Wa Gwamnan Gombe Baya
'Yan takaran gwamnan Jihar Gombe su takwas daga jam’iyyun adawa daban-daban sun mara tazarcen gwamnan Jihar, Muhammadu Inuwa Yahaya baya,...
'Yan takaran gwamnan Jihar Gombe su takwas daga jam’iyyun adawa daban-daban sun mara tazarcen gwamnan Jihar, Muhammadu Inuwa Yahaya baya,...
Kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar APC a Jihar Gombe, ya ce ya gano wasu bata-gari daga jam’iyyun adawa a jihar,...
Rundunar 'yansandan Nijeriya ta ayyana neman dan Majalisar Dokoki, mai wakiltar mazabar Bauchi, Yakubu Shehu Abdullahi ruwa a jallo, kan...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya bukaci kwamishinonin hukumar da ke kula da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi martani kan wasu batutuwa da wasu mutane ke cewa shi din ya ki cewa...
Sufeton Janar na hukumar 'yansandan Nijeriya, IGP Usman Baba, ya umarci kwamishinonin 'yansanda da ke shugabantar Shalkwatar hukumar a jihohi...
Kwanturolan Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) reshen Jihar Ribas, James Sunday, ya tabbatar wa 'yan kasashen...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) daga karshe dai ya amince da bai wa bankunan kasuwanci umarnin su fitar da tsoffin takardun...
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, ya yi alkawarin gyara shagunan da suka lalace a sakamakon ibtila'in Gobara da ta...
Kungiyar Mata Lauyoyi Na Bukatar Sanya Mata A Gaba A Fannin Fasaha Da Kirkire-Kirkire
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.