Tinubu Ya Zama Sabon Shugaban ECOWAS
Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu, ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma ECOWAS. An cimma wannan...
Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu, ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma ECOWAS. An cimma wannan...
Gwamnatin Jihar Filato ta sanar da kafa dokar hana fita ta sa'o'i 24 a karamar hukumar Mangu, biyo bayan hare-haren...
Jam’iyyar (APC) ta dage taronta na kwamitin gudanarwar jam’iyyar na kasa (NEC) da ta shirya gabatar a ranar Litinin 10...
Kungiyar Muslim Media Watch Group of Nigeria (MMWG) ta bukaci shugaban kasa Ahmed Bola Tinubu da ya yi watsi da...
Rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta na ‘Operation Hadarin Daji’ sun ceto mutane 24 da aka yi garkuwa da su...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta hana gwamnatin jihar Kano da jami’anta da ‘ƴansanda da Jami'an...
Shugaba Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ayarin dubban mutanen da suka bude shafi a sabuwar manhajar Threads kishiyar Twitter....
Kamfanin Twitter Ya Yi Barazanar Kai Karar Meta Kan Yi Masa Kishiya Da Threads
Hedikwatar tsaro, (DHQ) ta ce dakarun hadin guiwa na Operations DELTA SAFE sun gano tare da lalata wuraren tace haramtacciyar...
Shugaba Bola Tinubu da kansa zai sanar da sabuwar ranar da za a gudanar da kidayar jama’a da gidaje da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.