Gwamnatin Kogi Ta Bai Wa Dangote Sa’o’i 48 Ya Kulle kamfanin Simintinsa Da Ke Obajana
Baraka tsakanin gwamnatin Jihar Kogi da kamfanin simintin Dangote na dada zafafa sakamakon umarnin da gwamna Yahya Bello ya bayar...
Baraka tsakanin gwamnatin Jihar Kogi da kamfanin simintin Dangote na dada zafafa sakamakon umarnin da gwamna Yahya Bello ya bayar...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta sallami shugaban masu rajin fafutukar kafa kasar Biyafara, Nnamdi Kanu.
Wasu mahara dauke da makamai sun kashe manoma biyar a ranar Laraba a kauyen Yelwata da ke karamar hukumar Guma...
Hukumar Hisbah a Jihar Jigawa ta kama wasu masu karuwai 25 a karamar hukumar Kazaure.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, (INEC), ta bayyana cewa masu kada kuri’a miliyan 95 ne ake sa ran...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Dutse a Jihar Jigawa ta sallami Sanata Ibrahim Saminu Turaki tare da wanke...
Akalla ‘yan ta’addar ISWAP 19 ne suka rasa rayukansu a lokacin da dakarun Operation HADIN KAI suka fatattakie su a...
Dubun wani mutum ta cika bayan da aka cafke shi yana sayar wa mutane garin katako da siminti a matsayin...
Hukumar Yaki da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta tuhumi tsohon babban lauyan Jihar Legas kuma Kwamishinan Shari’a,...
Fadar shugaban kasa ta shiga tsakanin rikicin da ya kunno kai tsakanin gwamnatin Jihar Kogi da attajirin Afirka, Aliko Dongote,...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.