Cikakken Jerin Yan Wasan Da Suka Lashe Kyautuka A Gasar Kofin Duniya
A ranar Lahadi 19 ga watan Yuli na shekarar 2026 aka buga wasan karshe na gasar kofin Duniya na shekarar...
A ranar Lahadi 19 ga watan Yuli na shekarar 2026 aka buga wasan karshe na gasar kofin Duniya na shekarar...
Dakarun Operation Hadin Kai sun kama wani ɗan ƙasar Sudan mai shekaru 32, Musa Fashir, da wata ’yar ƙasar Ghana...
Wani matashi mai shekara 13 ya rasu, yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon rugujewar wani abun hawa a...
Kyaftin ɗin tawagar Faransa kuma ɗan wasan gaba na Real Madrid, Kylian Mbappé, ya zama ɗan wasan da ya fi...
An kaddamar da babban taro na duniya kan fasahar kirkirarriyar basira wato AI, wanda kuma shi ne taron inganta tsarin shugabancin duniya a bangaren amfani da AI a birnin Shanghai na gabashin kasar Sin jiya Asabar 18 ga watan nan, inda wakilai da dama na gwamnatocin kasa da kasa suka tattauna kan batutuwa daban-daban, ciki har da tinkarar kalubalen da tsarin shugabancin duniya a bangaren AI ke fuskanta, da taimakawa fasahar AI ta amfani kowa, da kuma magance hadurran tsaro da AI ka iya haifarwa. Mahalarta taron sun ce, ko AI za ta amfani kowa da kowa ko kuma a’a, ya danganta ne da ko za a iya aiwatar da ra’ayin cudanyar mabambantan bangarori a duniya, da kuma fatali da akidar nuna fin karfi. Kazalika, tabbatar da tsaron amfani da fasahar AI a tsarin shugabancin duniya, muhimmin batu ne da aka tattauna a gun taron, inda mahalarta suka ce, wasu samfuran fasahar AI ta zamani na nuna kwarewa sosai. Idan an yi amfani da su ta hanyar da ba ta dace ba, za a haifar da hadari ga tsaron kasa da kasa. Kasar Sin ta kuma yi kira a gun taron da a goyi bayan rawar a-zo-a-gani da tsarin kula da harkokin AI na Majalisar Dinkin Duniya ke takawa, da dukufa wajen kara samar da hidimomi ga kasa da kasa, da taimaka wa kasashe masu tasowa inganta kwarewarsu, da kokarin kafa wani ingantaccen tsarin shugabancin duniya a bangaren AI mai samun amincewar kowa da kowa, kuma manyan kasashe su ci gaba da daukar nauyi, kiran da ya samu goyon-bayan mabambantan bangarori. (Murtala Zhang)
A yau Lahadi aka kammala gasar kasa da kasa ta kimiyyar sinadarai wato Chemistry Olympiad karo na 58 a Tashkent,...
Tawaga ta 17 ta jami’an lafiya ta Sin a Burkina Faso, ta bayar da gudunmuwar kayayyakin lafiya ga asibitin koyarwa...
Ra’ayin shugaban kasar Sin Xi Jinping kan dabarar kirkirarriyar basira ta AI mai mayar da hankali kan bukatun jama’a, dake...
Lokacin da injuna suka fara tunani, yaya dan adam zai yi mu’amala da su? Lokacin da fasahar AI ta fara...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ƙaddamar da zagaye na biyu na tarukan tattaunawa a matakin mazabu domin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.