SDP: Fadar Shugaban Ƙasa Ta Yi Wa El-Rufai Shaguɓe Da Ayyana Shi A Matsayin Ɗan Gudun Hijirar Siyasa
Fadar Shugaban Ƙasa ta caccaki tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, bayan korarsa da jam’iyyar SDP ta yi tare da ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta caccaki tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, bayan korarsa da jam’iyyar SDP ta yi tare da ...
Dakarun Sojin Nijeriya tare da haɗin gwuiwar dakarun haɗaka, da kuma taimakon bayanan leƙen asiri daga hukumar DSS, sun kashe ...
Kwamitin gudanarwa na ƙasa (NWC) na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya sanar da korar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam ...
Dakarun rundunar Sojin saman Nijeriya (NAF) da ke ƙarƙashin Operation HADIN KAI sun kashe wasu fitattun kwamandojin ƙungiyar ISWAP da ...
Ministan YaÉ—a Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana alhinin sa kan rasuwar fitaccen É—an jaridar nan, ...
Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kano ta kama wasu mutane uku da ake zargi da satar motoci da safararsu zuwa ƙasashen ...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shirin bayar da lamuni da ake yi wa laƙabi da 'Tertiary Institution Staff ...
An kwashe wasu dabbobin jeji da suka haÉ—a da maciji, kada da É—an giwa daga gidan tsohon Akanta-Janar na Tarayya, ...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitin bincike na musamman domin gano gaskiyar lamarin da ya sa Kwamishinan Sufuri ...
Mutanen kauyukan da ke Mallamawa da Mazau a yankin Tsamaye/Mai Lalle a Ƙaramar Hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto sun ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.