Cinikin waje na kasar Sin ya ci gaba da samun bunkasa cikin sauri a watanni takwas na farkon shekarar 2026, inda fitar da kayayyaki da kuma shigo da su suka samu riba mai yawa, kana karuwar shigo da kayayyakin ta ci gaba da zarce ta fitarwa, kamar yadda bayanai na mahukunta suka nunar a yau Talata.
A cewar babbar hukumar kwastam ta kasa, jimillar kayayyakin da kasar ta shigo da su da kuma wadanda ta fitar zuwa kasashen waje, ta karu da kashi 17.6 cikin dari a mizanin shekara-shekara, inda ta kai kudin Sin yuan triliyan 34.78, watau kimanin dala triliyan 5.13, daga watan Janairu zuwa Agusta. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT