Firaministan Sin Ya Bukaci A Zage Damtse Wajen Bude Sabon Babin Gina Wayewar Kai Ta Fuskar Kare Muhallin Halittu A Sabon Zamani
Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya bukaci a zage damtse wajen kafawa, da aiwatar da tsarin aiki, karkashin ka’idar nan...



















