ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Babban Magatakardan SCO: Taiwan Yanki Ne Na Kasar Sin Da Ba Za A Iya Balle Shi Ba 

by CGTN Hausa and Sulaiman
9 months ago
Taiwan

Gwamnatin Jamhuriyar Jama’ar Kasar Sin ita ce halastacciyar gwamnatin da ke wakiltar dukkan kasar Sin, kuma Taiwan wani yanki ne da ba za a iya balle shi daga yankin Sin ba, kamar yadda babban magatakardan Kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) Nurlan Yermekbayev ya bayyana a wata hira ta musamman da kamfanin dillancin labarai na Xinhua.

Shugabannin kasashe mambobin kungiyar SCO sun tabbatar da hakan ne a cikin wata sanarwar bayan taron da aka yi mai tarihi a St. Petersburg cikin watan Yunin 2002. Yermekbayev ya bayyana hakan ne a lokacin da aka nemi ya yi tsokaci kan katobarar firaministar Japan Sanae Takaichi game da Taiwan da kuma mummunan alamar da ke nuna cewa Japan na yunkurin farfado da amfani da karfin soja.

Da yake nuni da cewa, a wannan shekarar ce aka cika shekaru 80 da samun nasara a kan mulkin danniya a duniya da kuma kafuwar Majalisar Dinkin Duniya, Yermekbayev ya ce shugabannin kasashe membobin kungiyar SCO sun fitar da sanarwa game da wannan batu a ranar 1 ga watan Satumba a lokacin taron koli na kungiyar ta SCO da ya gudana a Tianjin.

ADVERTISEMENT

Ya bayar da hujja daga cikin sanarwar cewa, kisan gillar da aka yi wa jama’a yana nuna cewa, amincewa da mulkin kama-karya na Naziyanci (Nazism), da farkisanci (fascism) da amfani da karfin soji, da kuma haifar da kiyayya saboda bambancin launin fata, da kabilanci da addini, da haddasa gaba da nuna wariya, tana haifar da mummunar illa, yayin da kuma nasarar da aka samu a yakin duniya na biyu ta kasance daga sakamakon kokarin da aka yi na hada karfi da karfe a tsakanin dukkan kasashe masu son zaman lafiya.

Kazalika, Yermekbayev ya kara da cewa, sanarwar ta ce kasashen da ke cikin kungiyar suna da alhakin da ya rataya a wuyansu tun daga zamanin baya zuwa na gaba, wato, su ceci zuriya masu zuwa nan gaba daga bala’in yaki da kuma yin bakin kokari wajen hana sake auwar ire-iren wadannan bala’o’i. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Taiwan
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa
Taiwan
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

September 8, 2026

Next Post
Abubuwan Da Mai Jego Ke Buƙata Kafin Arba’in

Abubuwan Da Mai Jego Ke Buƙata Kafin Arba'in

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci