shugabannin Sin da Madagascar sun yi musayar sakon taya murnar cika shekaru 20da kulla alakar diflomasiyya tsakaninsu
A yau 6 ga watan Yuli, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi musayar sakon taya murna da shugaban Montenegro Jakov Milatović, don murnar cika shekaru 20 da kulla alakar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu.
Bangarorin biyu suna fatan yin amfani da wannan zarafi mai kyau don zurfafa hadin gwiwa mai amfani ga juna, da samar da kyakkyawar rayuwa ga al’ummomin kasashen biyu, da kuma bayar da gudunmawa ga inganta zaman lafiya da ci gaban duniya. (Amina Xu)
ADVERTISEMENT














