ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bunkasar Sashen Masana’antu Masu Nasaba Da Ayyukan Soji Na Kasar Japan Na Haifar Da Damuwa Daga Sassa Daban Daban

by Sulaiman and CGTN Hausa
4 months ago
Nasaba

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

A yau Juma’a mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce sashen masana’antu masu nasaba da aikin soji na kasar Japan da a yanzu ke kara fadada cikin sauri, ya shaida wani babban ci gaba a aniyar kasar ta gaggauta maido da karfin soji, tare da haifar da matukar damuwa ga sassa daban daban.

Mao Ning, ta ce “Ya kamata daukacin al’ummun duniya masu burin zaman lafiya ciki har da Japanawa, su zamo masu zura ido, domin tabbatar da dakile yiwuwar Japan ta sake maimaita tarihin fadada karfin soji”. Ta ce Sin na kira da babbar murya ga masu tsattsauran ra’ayi na Japan, da su saurari muryoyin adalci, su kauracewa hawa turbar da ba ta bullewa, ta farfado da karfin soji.

Mao, ta yi wannan kira ne yayin taron manema labarai da aka saba gudanarwa, lokacin da aka nemi ta yi tsokaci dangane taron karawa juna sani, albarkacin cika shekaru 80 da bude shari’un birnin Tokyo, wanda jami’ar Shanghai Jiao Tong, da dakin tunawa da wadanda suka mutu cikin kisan kiyashin birnin Nanjing da dakarun mamaya na Japan suka yi, suka shirya cikin hadin gwiwa a jiya Alhamis zuwa yau Juma’a a birnin Shanghai. (Saminu Alhassan)

ADVERTISEMENT
Nasaba
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  
  • Sulaiman
    Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote
  • Sulaiman
    Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa
  • Sulaiman
    Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
Nasaba
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

MASU ALAKA

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  
Daga Birnin Sin

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

September 15, 2026
Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

September 15, 2026
Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
Daga Birnin Sin

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

September 14, 2026
Next Post
Kamfanin Simintin Ɗangote Ya Ƙaddamar Da Shirye-shiryen Tallafa Wa Mazauna Jihar Biniwe

Kamfanin Simintin Ɗangote Ya Ƙaddamar Da Shirye-shiryen Tallafa Wa Mazauna Jihar Biniwe

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

Majalisar Dinkin Duniya Ta Karbi Samfurin Bincike Da Kasar Sin Ta Gudanar A Duniyar Wata  

September 15, 2026
Dangote

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

September 15, 2026
Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

Xi Ya Bukaci ‘Yan Sandan Sin Su Ci Gaba Da Dukufa Ga Hidimta Wa Jama’a Tare Da Sauke Nauyi Da Nuna Sadaukarwa

September 15, 2026
NSCDC Ta Kama Ɓarayin Mota, Ta Ƙwato AK-47 A Abuja

NSCDC Ta Kama Ɓarayin Mota, Ta Ƙwato AK-47 A Abuja

September 15, 2026
Gwamnatin Zamfara Za Ta Mayar Da Yara 453,602 Makaranta

Gwamnatin Zamfara Za Ta Mayar Da Yara 453,602 Makaranta

September 15, 2026
’Yan Ta’adda Sun Kai Wa Ƙauyuka 2 Hari A Adamawa

Boko Haram Sun Kashe Mutane 4 Tare Da Ƙone Gidaje A Adamawa

September 15, 2026
Wani Mutum Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa A Kogi

’Yan Ta’adda Na Shirin Kai Hare-Hare Makarantu, Wuraren Ibada Da Sansanonin NYSC – ’Yansanda

September 15, 2026
Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Masallacin Sheikh Lukuwa Bayan Harin Da Aka Kai Masa

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Masallacin Sheikh Lukuwa Bayan Harin Da Aka Kai Masa

September 15, 2026
Hannun Jari: Dangote Ya Yi Wa ’Yan Nijeriya Alƙawarin Samun Gaggwaɓar Riba

Hannun Jari: Dangote Ya Yi Wa ’Yan Nijeriya Alƙawarin Samun Gaggwaɓar Riba

September 15, 2026
Dangote Ya Sake Zama Wanda Ya Fi Kowa Kudi A Afrika Karo Na 12

Arziƙin Dangote Ya Haura Dala Biliyan 50 Bayan Fara Sayar Da Hannun Jarin Matatarsa – Forbes

September 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.