ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Diplomasiyya Irin Ta Fim Ta “Barka da Zuwa Gidan Abinci na Dragon” Na Nuni Ga Gajartar Diplomasiyyar Kasar Sin Ko Dai Kasashen Yammacin Duniya Ba Su Fahimta Ba Ne?

by Sulaiman
2 days ago
format: 3; filter: 0; fileterIntensity: 0.0; filterMask: 0; captureOrientation: 0;
runfunc: 0; algolist: 0;
multi-frame: 1;
brp_mask:0;
brp_del_th:0.0000,0.0000;
brp_del_sen:0.0000,0.0000;
motionR: 1;
delta:1;
bokeh:1;
module: photo;hw-remosaic: false;touch: (-1.0, -1.0);sceneMode: 12582912;cct_value: 0;AI_Scene: (13, 2);aec_lux: 254.0;aec_lux_index: 0;albedo:  ;confidence:  ;motionLevel: 1;weatherinfo: weather??, icon:2, weatherInfo:100;temperature: 43;zeissColor: bright;

format: 3; filter: 0; fileterIntensity: 0.0; filterMask: 0; captureOrientation: 0; runfunc: 0; algolist: 0; multi-frame: 1; brp_mask:0; brp_del_th:0.0000,0.0000; brp_del_sen:0.0000,0.0000; motionR: 1; delta:1; bokeh:1; module: photo;hw-remosaic: false;touch: (-1.0, -1.0);sceneMode: 12582912;cct_value: 0;AI_Scene: (13, 2);aec_lux: 254.0;aec_lux_index: 0;albedo: ;confidence: ;motionLevel: 1;weatherinfo: weather??, icon:2, weatherInfo:100;temperature: 43;zeissColor: bright;

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

A kwanakin baya, mujallar “The Economist” ta wallafa sharhi game da wani fim na kasar Sin, mai taken “Barka da Zuwa Gidan Abinci na Dragon”, inda ta fassara diplomasiyyar kasar Sin a matsayin diplomasiyya irin ta wannan fim. Sharhin ya bayyana ra’ayin marubucinsa game da wannan batu, wanda ya sabawa hakikanin ra’ayin diplomasiyyar kasar Sin.Bisa jigon wannan fim, wato cin abinci da ciyar da yara yadda ya kamata, sharhin ya mayar da diplomasiyyar kasar Sin wani abu mai nasaba da cimma moriyar cinikayya, da kuma rashin zurfin dangantaka.

Wannan ra’ayi ya sauya ma’anar aiki mai matukar amfani zuwa mai gajarta, da mayar da samun ci gaba matsayin ra’ayin yin cinikayya kawai, da kuma mayar da burin fararen hula a matsayin gazawa wajen samun burin siyasa. Alal hakika, fim din ba ya nufin abinci ya maye gurbin diplomasiyya, ya kuma gabatar da wata tambaya, wato mene ne zaman lafiya da ci gaba, me ya sa ake yin hadin gwiwa a tsakanin kasa da kasa, dukkansu manyan batutuwa ne da ya kamata a tattauna a harkokin siyasa na kasa da kasa.

Kasar Sin ta dora muhimmanci sosai kan bunkasar tattalin arziki, kuma hakan yana da muhimmanci sosai ga wata kasa wadda ta taba fuskantar yanayin talauci a dogon lokaci, ta kuma yi kokari har ta zamo babbar kasa ta biyu a fannin karfin tattalin arziki a duniya. Wannan batu ya nuna cewa, kasar Sin tana da ra’ayinta na musamman dangane da daidaita huldar dake tsakanin kasa da kasa, wato ci gaba ba ya nufin ma’aunin tattalin arziki kadai, maimakon hakan, ya kasance tushen kwanciyar hankalin al’umma, da mutunta dan Adam da kuma samar da ‘yancin kan kasa.

ADVERTISEMENT

Ga kasashe masu tasowa da dama, muhimmin batu ba tunanin siyasa ba ne, maimakon haka batun dake kan gaba shi ne ko akwai wutar lantarki a gida, ko yara suna makaranta, ko ana iya sayar da amfanin gona, ko asibiti na aiki yadda ya kamata, ko akwai ruwa mai tsabta, da ko ana iya gyara hanyoyin mota bayan bala’i. Idan wani ya kalli wadannan batutuwa a matsayin marasa kima a siyasance, to tabbas, tunaninsa ne mafi gajarta ta fuskar siyasa. (Zainab Zhang)

Fim
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Next Post
Arsenal Ta Biyu Ta Baya Ta Hamɓare Chelsea A Wasan Premier

Arsenal Ta Biyo Ta Baya Ta Hamɓare Chelsea A Wasan Premier

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.