ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, July 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Duniya Na Bukatar Huldar Sin Da Amurka Mai Sauke Nauyin Dake Rataya a Kan Wuyansu

by CGTN Hausa and Sulaiman
3 months ago
Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump, zai ziyarci kasar Sin daga gobe Laraba 13 zuwa Juma’a 15 ga watan nan na Mayu.

Game da hakan, kafar CGTN tare da jami’ar jama’ar Sin, sun gudanar da binciken jin ra’ayin al’umma kan dangantakar Sin da Amurka, wanda masu amsa tambayoyi 12,302 daga kasashe 39 na duniya suka bayar da ra’ayoyinsu.

Sakamakon ya nuna cewa, kaso 75% na masu amsa tambayoyi daga sassan duniya, sun yi imanin cewa dangantakar Sin da Amurka mai inganci da lumana, tana da muhimmanci ga al’ummun duniya.

ADVERTISEMENT

A cikin masu amsa tambayoyi daga kasashe masu tasowa, wannan adadi ya kai kashi 78.3%, yayin da a cikin masu amsa tambayoyin daga Amurka, kaso 76.7% sun amince da hakan.Kazalika, kaso 67.9% daga cikinsu sun yi imanin cewa Sin da Amurka za su iya cimma nasarar bai daya, kuma za su iya daidaita takaddamar kasuwanci tsakaninsu.

Har ila yau, kaso 74.6% daga cikinsu sun bayyana cewa, ainihin cinikayyar Sin da Amurka, tana amfanar da sassan biyu, kuma hadin gwiwa tsakanin bangarorin biyu yana da amfani ga kowannensu, yayin da yin gaba da juna ke cutar da dukkaninsu.

LABARAI MASU NASABA

Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

A daya bangaren kuma, kaso 78.6% sun yi imanin cewa ya kamata Sin da Amurka su karfafa tattaunawa bisa mutunta juna don rage rashin fahimta.

Sai kuma kaso 77.9% da suka yarda cewa “Ya kamata dangantakar kasuwancinsu ta zama mai kwantar da hankali a huldar Sin da Amurka maimakon matakin tayar da rikici.” (Amina Xu)

Amurka
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Za Ta Ci Gaba Da Kare Ikon Mulkin Yankuna Da Hakkoki Da Moriyarta Ta Teku

    Xi Jinping Ya Mika Sakon Murnar Cika Shekaru 61 Da Samun ‘Yancin Kai Ga Shugaban Maldives
Amurka
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana
  • Sulaiman
    Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil
  • Sulaiman
    Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30, Sun Ƙone Gidaje Da Shaguna A Kaduna 

MASU ALAKA

Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana
Daga Birnin Sin

July 27, 2026
Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil
Daga Birnin Sin

Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

July 27, 2026
Sin Za Ta Ci Gaba Da Kare Ikon Mulkin Yankuna Da Hakkoki Da Moriyarta Ta Teku
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Ci Gaba Da Kare Ikon Mulkin Yankuna Da Hakkoki Da Moriyarta Ta Teku

July 26, 2026
Next Post
Ramos Na Dab Da Saye Kungiyar Kwallon Kafa Ta Sevilla

Ramos Na Dab Da Saye Kungiyar Kwallon Kafa Ta Sevilla

LABARAI MASU NASABA

Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

Ribar Manyan Kamfanonin Sarrafa Kayayyaki Na Sin Ta Karu Da Kaso 18.7 A Rabin Farkon Bana

July 27, 2026
Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

Xi: Sin Ta Shirya Kara Karfafa Dangantaka Da Brazil

July 27, 2026
Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano

Tinubu Ya Goyi Bayan Kafa Sabon Asibitin Koyarwa A Bichi — Ɗan Majalisar Kano

July 27, 2026
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30, Sun Ƙone Gidaje Da Shaguna A Kaduna 

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30, Sun Ƙone Gidaje Da Shaguna A Kaduna 

July 27, 2026
Kwalejin Kimiyya Ta Kogi Ta Dakatar Da Malamai Kan Zargin Lalata Da Ɗalibai Da Sauran Laifuka

Rashin Tsaro Na Barazana Ga Zaben 2027 —Rahotanni

Kuri’u Za Su Yi Tasiri A Zaɓen 2027, In Ji INEC

July 27, 2026
Auto Draft

ADC Ta Buƙaci Tinubu Ya Bai Wa Waɗanda Aka Sace A Kaiama Da Borno Kulawa

July 27, 2026
Amurka

Sojojin Ruwa Sun Cafke Jirgin Ruwa Maƙare Da Ɗanyen Mai Na Sata

July 26, 2026
Sin Za Ta Ci Gaba Da Kare Ikon Mulkin Yankuna Da Hakkoki Da Moriyarta Ta Teku

Sin Za Ta Ci Gaba Da Kare Ikon Mulkin Yankuna Da Hakkoki Da Moriyarta Ta Teku

July 26, 2026
Xi Jinping Ya Mika Sakon Murnar Cika Shekaru 61 Da Samun ‘Yancin Kai Ga Shugaban Maldives

Xi Jinping Ya Mika Sakon Murnar Cika Shekaru 61 Da Samun ‘Yancin Kai Ga Shugaban Maldives

July 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci