ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Farfesa Abdalla Uba Adamu Ya Yi Ritaya Bayan Shekaru 46 Na Aiki

by Abubakar Sulaiman
5 months ago

Tsohon Shugaban karatu daga gida (Jami’ar National Open University of Nigeria), Farfesa Abdalla Uba Adamu, ya yi ritaya daga aiki a Jami’ar Bayero ta Kano bayan ya cika shekaru 70 a duniya. Ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook a daren Juma’a.

Farfesan, wanda ke da muƙaman farfesa a fannonin Ilimin Kimiyya da kuma Sadarwa da Al’adu, ya ce ya shafe kusan shekaru 46 yana aiki a jami’ar, inda ya bayyana ta a matsayin gidansa. Ya ce ya fara aiki ne a ranar 24 ga Yuli, 1980 a matsayin mataimakin malami a sashin Ilimi, kafin daga bisani ya kammala aikinsa a sashin nazarin watsa labarai da sadarwa, wanda ya taimaka wajen kafa shi a 2014.

Da yake waiwaye kan rayuwarsa ta ilimi, Adamu ya ce tafiyar ta kasance mai wahala amma cike da nasara, yana mai cewa bai yi nadamar zaɓin da ya yi ba domin ya taimaka masa wajen zama mutum mafi nagarta. Ya kuma tuna yadda ya taɓa tattaunawa da mahaifinsa kan karantar likitanci, amma daga bisani ya tsinci kansa a fagen bincike wanda yake sha’awa.

ADVERTISEMENT

Farfesan ya gode wa iyalansa, da abokan aiki da sauran abokan arziƙi bisa taimakon da suka ba shi tsawon shekarun aikinsa.

Ya kuma bayyana cewa ritaya ba ƙarshen aiki ba ne, domin zai ci gaba da gudanar da bincike da rubuce-rubuce, inda ya ce yana da wasu littattafai da dama da yake shirin kammalawa.

LABARAI MASU NASABA

Kauyuka Suna Kokarin Neman Cimma Burin Samun Wadata Tare A Kasar Sin

Ziyarar Xi Jinping A Turai Ta Fitar Da Muryar Kiyaye Zaman Lafiya Da Yin Hadin Gwiwa

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Iyalin El-Rufai Sun Bai Ministan Tsaro Wa’adin Kwana 7 Kan Zargin Rikicin Kudancin Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Cin Bashi Kamar Mashayin Da Kuɗi Ya Ƙarewa
  • Abubakar Sulaiman
    Boko Haram Ta Kai Hari Adamawa, Ana Fargabar Mutuwar Mutane 11
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Sokoto, Sun Kashe Mutane 7, Sun Yi Garkuwa Da 12

MASU ALAKA

Kauyuka Suna Kokarin Neman Cimma Burin Samun Wadata Tare A Kasar Sin
Babban Bango

Kauyuka Suna Kokarin Neman Cimma Burin Samun Wadata Tare A Kasar Sin

January 17, 2025
Ziyarar Xi Jinping A Turai Ta Fitar Da Muryar Kiyaye Zaman Lafiya Da Yin Hadin Gwiwa
Babban Bango

Ziyarar Xi Jinping A Turai Ta Fitar Da Muryar Kiyaye Zaman Lafiya Da Yin Hadin Gwiwa

May 17, 2024
Motocin Sabbin Makamashi Kirar Kasar Sin Sun Mamaye Duniyar Motoci
Babban Bango

Motocin Sabbin Makamashi Kirar Kasar Sin Sun Mamaye Duniyar Motoci

May 11, 2024
Next Post
An Kama Matashi A Kano Kan Zargin Kashe Abokinsa

An Cafke Mutum 7 Kan Satar Waya Da Fasa Gidaje A Jihar Yobe

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.