ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, June 19, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Fursunoni 9 Sun Kammala Haddar Alƙur’ani A Kano

by Sulaiman
2 months ago

Fursunoni tara da ke zaman hukunci daban-daban a cibiyar tsare masu laifi ta matsakaiciya da ke Wudil a Jihar Kano sun yi nasarar kammala haddar Alƙur’ani mai girma.

Wannan nasara ta zo daidai da bikin cika shekaru 50 da kafuwar cibiyar.

Jami’in hulɗa da jama’a na Hukumar Gidan Gyara Hali ta Nijeriya a Jihar Kano, Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya bayyana cewa wasu daga cikin fursunonin ba su da cikakken ilimin karatun Alƙur’ani kafin a kawo su cibiyar, amma ta hanyar jajircewa, ladabtarwa da kuma ingantaccen koyarwa, suka samu damar haddace Alƙur’ani gaba ɗaya.

ADVERTISEMENT

“Wannan nasara na nuna ci gaba da ƙudirin hukumar wajen gyaran hali, farfaɗo da rayuwar fursunoni da kuma mayar da su cikin al’umma bisa tanadin dokar gidan gyara hali ta shekarar 2019,” in ji Kofar Nasarawa.

Ya ƙara da cewa tsawon shekaru, cibiyar tsare fursunoni ta Wudil ta kasance abar koyi wajen samar da ilimi, horas da sana’o’i da shirye-shiryen gina tarbiyya ga fursunoni.

LABARAI MASU NASABA

Hisbah Ta Kama Maza Da Mata 16 A Samamen Dare Kan Zargin Ayyukan Lalata A Kano

Sarkin Kano Sanusi II Ya Ce Tsauraran Sharuɗɗan Beli Ne Ke Jinkirta Sakin El-Rufai

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Yadda Cimma Yarjejeniya Tsakanin Amurka Da Iran Ta Fallasa Koma Bayan Tasirin Amurka A Harkokin Duniya
  • Sulaiman
    Kotu Ta Umarci DSS Ta Mutunta Umarninta Kan Shari’ar Filin Firo Na Bauchi
  • Sulaiman
    Kasar Sin: Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna Tsakanin Amurka Da Iran A Matakin Farko Na Da Matukar Muhimmanci
  • Sulaiman
    Rashin Tsaro: CUPP Ta Goyi Bayan Kiran Da Aka Yi Wa Tinubu Na Jagoranci Ko Murabus

MASU ALAKA

Hisbah Ta Kama Maza Da Mata 16 A Samamen Dare Kan Zargin Ayyukan Lalata A Kano
Manyan Labarai

Hisbah Ta Kama Maza Da Mata 16 A Samamen Dare Kan Zargin Ayyukan Lalata A Kano

June 18, 2026
CBN
Manyan Labarai

Sarkin Kano Sanusi II Ya Ce Tsauraran Sharuɗɗan Beli Ne Ke Jinkirta Sakin El-Rufai

June 18, 2026
Kotu A Birtaniya Ta Wanke Diezani Daga Zargin Cin Hanci
Manyan Labarai

Kotu A Birtaniya Ta Wanke Diezani Daga Zargin Cin Hanci

June 18, 2026
Next Post
Yadda Kasar Sin Ke Fahimtar Iya Shugabanci Ya Samar Da Sabuwar Mafita Ga Duniya Kan Inganta Tsarin Jagorancinta

Yadda Kasar Sin Ke Fahimtar Iya Shugabanci Ya Samar Da Sabuwar Mafita Ga Duniya Kan Inganta Tsarin Jagorancinta

Discussion about this post

LABARAI MASU NASABA

Binciken CGTN Ya Nuna Yadda Cimma Yarjejeniya Tsakanin Amurka Da Iran Ta Fallasa Koma Bayan Tasirin Amurka A Harkokin Duniya

Binciken CGTN Ya Nuna Yadda Cimma Yarjejeniya Tsakanin Amurka Da Iran Ta Fallasa Koma Bayan Tasirin Amurka A Harkokin Duniya

June 18, 2026
Kotu Ta Umarci DSS Ta Mutunta Umarninta Kan Shari’ar Filin Firo Na Bauchi

Kotu Ta Umarci DSS Ta Mutunta Umarninta Kan Shari’ar Filin Firo Na Bauchi

June 18, 2026
Kasar Sin: Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna Tsakanin Amurka Da Iran A Matakin Farko Na Da Matukar Muhimmanci

Kasar Sin: Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna Tsakanin Amurka Da Iran A Matakin Farko Na Da Matukar Muhimmanci

June 18, 2026
Tinubu

Rashin Tsaro: CUPP Ta Goyi Bayan Kiran Da Aka Yi Wa Tinubu Na Jagoranci Ko Murabus

June 18, 2026
Sakon Kasar Sin Game Da Ingiza Tsarin Jagorancin Kare Hakkin Bil’adama 

Sakon Kasar Sin Game Da Ingiza Tsarin Jagorancin Kare Hakkin Bil’adama 

June 18, 2026
A Yi Watsi Da Wannan “Mummunan Teburi”

A Yi Watsi Da Wannan “Mummunan Teburi”

June 18, 2026
Wakiliyar Kasar Sin Ta Bayyana Matsayin Kasar A Gun Taron Majalisar Hakkin Dan Adam Ta MDD

Wakiliyar Kasar Sin Ta Bayyana Matsayin Kasar A Gun Taron Majalisar Hakkin Dan Adam Ta MDD

June 18, 2026
Hisbah Ta Kama Maza Da Mata 16 A Samamen Dare Kan Zargin Ayyukan Lalata A Kano

Hisbah Ta Kama Maza Da Mata 16 A Samamen Dare Kan Zargin Ayyukan Lalata A Kano

June 18, 2026
Wakilin Sin Ya Fayyace Matsayin Kasar Game Da Yadda Wasu Kasashe Ke Tada Hankali Kan “Hukuncin Shari’ar Tekun Kudancin Sin”

Wakilin Sin Ya Fayyace Matsayin Kasar Game Da Yadda Wasu Kasashe Ke Tada Hankali Kan “Hukuncin Shari’ar Tekun Kudancin Sin”

June 18, 2026
Sin Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Fahimtar Juna Da Aka Cimma Tsakanin Amurka Da Iran

Iran Ta Ce Shirinta Na Makamai Masu Linzami Ba Ya Cikin Tattaunawa Da Amurka

June 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.