ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ga “Itacen Kuka” Na Kasar Sin

by CGTN Hausa and Sulaiman
2 months ago
The sun rises behind a baobab tree in the Save Valley Conservancy, Zimbabwe on Wednesday, July 10, 2024. (AP Photo/Tsvangirayi Mukwazhi)

The sun rises behind a baobab tree in the Save Valley Conservancy, Zimbabwe on Wednesday, July 10, 2024. (AP Photo/Tsvangirayi Mukwazhi)

LABARAI MASU NASABA

Taswirar Duniya Mai Adalci: Afirka Ta Ki A Sake “Rage” Girmanta

Duk Runtsi, Akwai Mai Ba Da Kulawa Ta Musamman A Kasar Sin

Lokacin da ake magana kan jam’iyyar da ke mulki a kasar Sin, wato Jam’iyyar Kwaminis ta kasar, ina matukar son kwatancen da wani dan siyasar kasar Kenya ya yi amfani da shi. Ya ce, “Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin kamar wani babban itace ne na Kuka, wanda ke da saiwoyi masu girma, da kuma dabarar warkar da kanta.”Lokacin da aka kafa wannan jam’iyyar siyasa a kan wani karamin jirgin ruwan katako a shekarar 1921, da wuya a yi tunanin cewa daga baya za ta jagoranci kasar Sin cikin nasara wajen kama hanyar zamanantarwa mai zaman kanta, yayin da ita kanta ta girma zuwa babbar jam’iyya mai mambobi sama da miliyan 100.

Mene ne sirrin nasarorin da Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin ta samu? A yau, a bikin murnar cika shekaru 105 da kafa Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin da ya gudana a birnin Beijing na kasar, sakatare janar na jam’iyyar, Xi Jinping, ya bayar da amsa.

A jawabin da ya yi a wajen bikin, Xi ya ambaci kyawawan halaye na jam’iyyarsa, kana guda biyu daga cikinsu sun yi daidai da halayen bishiyar Kuka da aka ambata: “Samun cikakken goyon baya daga jama’a, wanda ya tabbatar da tushenta mai karfi” ya yi daidai da “mallakar saiwoyi masu girma,” yayin da “mayar da hankali kan daidaita tsare-tsarenta a-kai-a-kai” ya yi daidai da “dabarar warkar da kanta.”Wadannan abubuwa halaye ne na musamman da Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin ke da su. Kuma kamar yadda wani shehun malami dan Najeriya mai suna Charles Olnunaiju ya fada, fasahohin jam’iyyar sun zama abin koyi ga sauran kasashe.

ADVERTISEMENT

A lokaci guda kuma, burin jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, na gina al’umma mai kyakkyawar makomar bai daya ga dan adam, yana tabbatar da cewa jam’iyyar za ta kasance mai wanzar da adalci a duniya a ko da yaushe. (Bello Wang)

Kuka
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT
Kuka
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi
  • Sulaiman
    An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya
  • Sulaiman
    Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin
  • Sulaiman
    Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

MASU ALAKA

Taswirar Duniya Mai Adalci: Afirka Ta Ki A Sake “Rage” Girmanta
Ra'ayi Riga

Taswirar Duniya Mai Adalci: Afirka Ta Ki A Sake “Rage” Girmanta

September 8, 2026
Duk Runtsi, Akwai Mai Ba Da Kulawa Ta Musamman A Kasar Sin
Ra'ayi Riga

Duk Runtsi, Akwai Mai Ba Da Kulawa Ta Musamman A Kasar Sin

September 4, 2026
Samun Rarar Kudin Ciniki Ba “Laifi” Ba Ne, Hadin Gwiwa Da Cin Moriya Tare Ita Ce Mafita Ga Kowa
Ra'ayi Riga

Samun Rarar Kudin Ciniki Ba “Laifi” Ba Ne, Hadin Gwiwa Da Cin Moriya Tare Ita Ce Mafita Ga Kowa

September 2, 2026
Next Post
Kwastam Ta Kama Jabun Magunguna Da Miyagun Ƙwayoyi A Legas

Kwastam Ta Kama Jabun Magunguna Da Miyagun Ƙwayoyi A Legas

LABARAI MASU NASABA

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026
Kuka

Farashin Man Fetur Ya Sake Tashi A Abuja

September 13, 2026
Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026
Kuka

Malamai Da Limamai 3,000 Sun Yi Addu’ar Zaman Lafiya Da Nasarar Tinubu A 2027

September 13, 2026
An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

September 13, 2026
Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

September 13, 2026
Kuka

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-rufa’i

Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.