ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Kotun Daukaka Kara Ta Kama Hanyar Cin Gashin Kanta

by Shuaibu Shuaibu
2 months ago
Kotun

Baya ga sakamakon shari’o’in zaben shugaban kasa da gwamnonin jihohi, wanda kotun koli za ta yanke hukunci na karshe, alkaliyar kotun daukaka kara, Monica Dongban-Mensem, za ta zama jami’ar shari’a mafi tasiri a zaben 2027.

Dongban-Mensem tana da damar tantance makomar siyasa ta ‘yan takarar majalisa a cikin daruruwan kalubalen shari’a da ka iya zuwa kafin da bayan zabukan.

Shugabar kotun daukaka kara na iya jagorantar kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da kanta kuma watakila ta kafa ma’aunin shari’a wajen tantance sakamakon zabe, wanda zai tilasta alkalan kotun koli bin wannan ma’auni nata.

ADVERTISEMENT

A matsayin shugabar kotun daukaka kara, za ta zabi alkalan wadanda za su jagoranci shari’a a kotun sauraron karar zabe a jihohi 36 da Abuja don yanke hukunci kan wadanda suka samu rasara da kuma wadanda suka sha kaye.

Alkalan da ta zaba su jagoranci shari’ar kotun sauraron karar zabe mai yuwuwa za su nuna kimominta, kuma hukuncin da suka yanke na iya tasiri a dimokuradiyyar Nijeriya da rawar da kotun ke takawa wajen fassara dokokin zabe.

LABARAI MASU NASABA

Buni Ya Nuna Kwarewarsa Ta Diflomasiyya

Shin Tinubu Ya Tabbatar Da Sauke Ribadu Daga Mukaminsa?

Haka kuma, a matsayinta ta shugabar kotun daukaka kara, Ayo Salami ya jagoranci kotunan sauraron karar zabe da suka sake rubuta dokokin ‘yanci da rarrabuwa ikon, kuma suka rage karfin jam’iyya mai mulki a jihohi.

Rashin nasarar da PDP ta sha tsawon shekaru da dama, daga 2007 zuwa 2010, sun sa majalisar kasa ta yi gyara a dokar zabe don ba kotun kolin iko na karshe a rikice-rikicen zabe da suka shafi zaben gwamnoni.

Yayin da wasu masana ke ganin raba gidaje ga alkalai na kotun daukaka kara Abuja a matsayin wata boyayyiyar hanya ta samun goyon bayan kotuna, sai dai babu wata alama da ke nuna hakan na faruwa.

Daga sabbin hukuncin da bangarori daban-daban suka yanke, Dongban-Mensem, tana tafiyar da harkokinta cikin tsari ba tare da katsalandan ba, sai dai watakila ra’ayinta ne kawai game da yadda ta dauki dokar shari’a a Nijeriya.

A Zahiri kotun daukaka kara tana aiki da ‘yancin kanta tun daga kananan kotuna zuwa kotun koli ta kasa da tasirin sauran rassan gwamnati guda biyu.

A watan Yuni, wata kotu ta umarci dakatar da aiwatar da hukuncin babbar kotun tarayya wanda ya tilasta wa INEC cire rajistar jam’iyyun siyasa guda biyar na adawa, ciki har da ADC.

A cikin hukuncin kotu na kwanan nan, tsarin kwamitin mutane uku da ke yanke hukunci ya bayyana komai da ake bukata a sani game da siyasar Dongban-Mensem.

Idan ka kalle su sosai, alkalin da suka zauna a kwamitocin su kansu suna nuna a wane bangare kotu za ta karkata. Kuma kamar Ayo Salami, zabin da take yi na iya gina ko rushe jam’iyyun siyasa ko canza tafarkin dimokuradiyyar Nijeriya.

Kotun
Shuaibu Shuaibu
+ postsBio
  • Shuaibu Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/shuaibu-shuaibu/
    Buni Ya Nuna Kwarewarsa Ta Diflomasiyya
  • Shuaibu Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/shuaibu-shuaibu/
    Shin Tinubu Ya Tabbatar Da Sauke Ribadu Daga Mukaminsa?
  • Shuaibu Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/shuaibu-shuaibu/
    Akwai Ayar Tabaya Kan Zuba Hannun Jarin Dala Miliyan 750 Na Yari
  • Shuaibu Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/shuaibu-shuaibu/
    Wa Tanimu Turaki Ke Fafutukar Karewa?

MASU ALAKA

Zanga-Zanga: Gwamnatin Yobe Ta Bayar Da Umarnin Rufe Makarantun Jihar
Bakon Marubuci

Buni Ya Nuna Kwarewarsa Ta Diflomasiyya

August 28, 2026
An Kusa Ceto Ɗaliban Neja Da Aka Sace – Ribadu
Bakon Marubuci

Shin Tinubu Ya Tabbatar Da Sauke Ribadu Daga Mukaminsa?

August 28, 2026
Kwairanga Ya Kafa Tarihi A Shugabancin Hukumar Kula Da Kasuwar Hannun Jari Ta Nijeriya
Bakon Marubuci

Kwairanga Ya Kafa Tarihi A Shugabancin Hukumar Kula Da Kasuwar Hannun Jari Ta Nijeriya

July 24, 2026
Next Post
Kwairanga Ya Kafa Tarihi A Shugabancin Hukumar Kula Da Kasuwar Hannun Jari Ta Nijeriya

Kwairanga Ya Kafa Tarihi A Shugabancin Hukumar Kula Da Kasuwar Hannun Jari Ta Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.