ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Kano Ta Ayyana 1 Ga Satumba A Matsayin Ranar Hutu Domin Bikin Takutaha

by Sulaiman
2 weeks ago
Takutaha

Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba, 2026, a matsayin ranar hutu a jihar, domin bai ma’aikata damar gudanar da bikin Takutaha, wato bikin tunawa da ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW).

Daraktar Wayar da Kan Jama’a ta Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnati, Rukayya Sulaiman, ce ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Laraba.

A cewar sanarwar, hutun ya zo ne a ranar 19 ga Rabi’ul Awwal, 1448AH, domin bai wa ma’aikata da sauran mazauna jihar damar halartar bukukuwan tare da murna da tunani kan rayuwa da koyarwar Annabi Muhammad (SAW).

ADVERTISEMENT

Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Jihar, Bilkisu Shehu Maimota, ta bukaci ma’aikatan gwamnati da su yi amfani da wannan dama wajen yin tunani tare da aiwatar da kyawawan dabi’un da Annabi Muhammad (SAW) ya koyar, ciki har da gaskiya, hakuri, tausayi, adalci, zaman lafiya da taimakon bil’adama.

Maimota ta kuma bukaci ma’aikata da su ci gaba da kasancewa masu kwarewa, jajircewa da kyawawan dabi’u wajen gudanar da ayyukansu, kamar yadda ka’idojin aikin gwamnati a jihar suka tanada.

LABARAI MASU NASABA

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Ta yi kira ga mazauna jihar da su gudanar da bikin cikin lumana tare da amfani da wannan lokaci wajen karfafa hadin kai, mutunta juna da zaman lafiya a tsakanin al’ummomin jihar.

Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin ta yi addu’ar Allah Ya sa a gudanar da bikin Takutaha cikin zaman lafiya da nasara, tare da yi wa al’ummar jihar fatan murnar wannan rana.

Takutaha
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta
  • Sulaiman
    Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen
  • Sulaiman
    Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci
  • Sulaiman
    Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

MASU ALAKA

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci
Manyan Labarai

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Takutaha
Labarai

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Takutaha
Labarai

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Next Post
Xi Jinping Zai Halarci Taron Kolin Kungiyar Hadin Gwiwar Shanghai Na 2026, Kuma Ya Kai Ziyarar Aiki A Kyrgyzstan Da Masar

Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.