Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar da cewa, daga ranar 30 ga watan Agusta zuwa 3 ga watan Satumba mai zuwa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron kolin kungiyar hadin gwiwar Shanghai na shekara ta 2026 da za a gudanar a birnin Bishkek, hedkwatar Kyrgyzstan, kuma bisa gayyatar da shugaban Kyrgyzstan Sadyr Japarov da shugaban Masar Abdel Fattah El-Sisi suka yi masa, zai kai ziyarar aiki a wadannan kasashen biyu. (Amina Xu)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT