ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 22, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadin Gwiwar Sin Da Uruguay Ya Nuna Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

by Sulaiman
8 months ago
Uruguay

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu

Tun daga ranar 1 zuwa 7 ga wannan wata, shugaban kasar Uruguay Yamandu Orsi ya kawo ziyara kasar Sin, batun ya jawo hankalin kafofin watsa labaru na kasa da kasa. Shugaba Orsi, shi ne shugaba na farko na kasar nahiyar Latin Amurka da ya kawo ziyara Sin a wannan sabuwar shekara, kana kasar Uruguay ta kasance mai jagorancin kungiyar G77 da Sin, da kungiyar hadin gwiwar kasashen Latin Amurka da Caribbean, da kuma kungiyar kasuwar kasashe masu tasowa wato MERCOSUR. Wannan ya shaida cewa, ziyarar shugaba Orsi a kasar Sin ba ta shafi bangarorin biyu kawai ba ne, har ma ta shaida sha’awar kasashen Latin Amurka da kasashe masu tasowa na duniya ga kasar Sin domin yin hadin gwiwa da samun bunkasa tare.

Kasar Uruguay tana yankin nahiyar kudancin Amurka ce, sada zumunta a tsakanin Sin da Uruguay ya kasance misali yayin da ake raya dangantakar dake tsakanin Sin da kasashen Latin Amurka, har ma da kasashe masu tasowa baki daya. A halin yanzu, ana fuskantar sauyin yanayi da yin kwaskwarima a duniya, tare da ra’ayoyin bangare daya da ba da kariya ga cinikayya. Ana bukatar kasashe masu tasowa su kara yin hadin gwiwa da samun bunkasa tare don tabbatar da ci gaban duk duniya baki daya.

A yayin ziyarar shugaba Orsi a kasar Sin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi shawarwari tare da shi, inda shugaba Xi ya jaddada cewa, Sin tana son yi kokari tare da kasar Uruguay wajen kara yin hadin gwiwa a tsakanin kasashe masu tasowa, da sa kaimi ga raya bangarori daban daban a duniya cikin adalci, da raya tattalin arziki bisa tsarin bai-daya a duniya baki daya.

ADVERTISEMENT

Shugaba Orsi yana son yin hadin gwiwa tare da kasar Sin wajen tabbatar da moriyar kasashe masu tasowa na duniya tare. Wannan ya shaida cewa, kasashen biyu sun maida hankali ga hadin gwiwa, da sa kaimi ga samun adalci a duniya baki daya. (Zainab Zhang)

Uruguay
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York
  • Sulaiman
    Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu
  • Sulaiman
    Sin Za Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Manyan Jami’ai Kan Cika Shekaru 5 Da Kaddamar Da Shawarar Raya Ci Gaban Duniya
  • Sulaiman
    ’Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Biyu, Sun Kwashe Dabbobi A Sokoto

MASU ALAKA

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

September 21, 2026

Next Post
Rikicin Manoma Da Makiyaya: Gwamnatin Yobe Ta Kaddamar Da Rugar Fulani A Nguru

Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje 14,940 A Sokoto

’Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Biyu, Sun Kwashe Dabbobi A Sokoto

September 21, 2026
Ko Wadanne Gudanmawa Manufar Gaggauta Cinikayyar Waje Ta Sin A Fannin Hajojin Dakile Sauyin Yanayi Ka Iya Samarwa Duniya?

Ko Wadanne Gudanmawa Manufar Gaggauta Cinikayyar Waje Ta Sin A Fannin Hajojin Dakile Sauyin Yanayi Ka Iya Samarwa Duniya?

September 21, 2026
Xi Ya Mayar Da Amsar Wasikar Daliban Jami’o’in Amurka

Xi Ya Mayar Da Amsar Wasikar Daliban Jami’o’in Amurka

September 21, 2026
Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

Gwamnatin Zamfara Ta Ƙara Albashin Ma’aikatan Lafiya Da Kashi 95

September 21, 2026
Xi Zai Je Ziyarar Aiki A Amurka Daga Ranar 23 Zuwa 25 Ga Watan Satumba

Xi Zai Je Ziyarar Aiki A Amurka Daga Ranar 23 Zuwa 25 Ga Watan Satumba

September 21, 2026
Saudiyya Ta Bai Wa NAHCON Shekaru Uku Ta Koma Tsarin Aikin Hajji Na Zamani 

Saudiyya Ta Bai Wa NAHCON Shekaru Uku Ta Koma Tsarin Aikin Hajji Na Zamani 

September 21, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Noma Nau’o’in Tsirrai 14 A Cibiyarta Ta Binciken Sararin Samaniya

Sin Ta Yi Nasarar Noma Nau’o’in Tsirrai 14 A Cibiyarta Ta Binciken Sararin Samaniya

September 21, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.