ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, October 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

by Sulaiman and CGTN Hausa
4 months ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin DuniyaShahararriyar cibiyar buga littattafan kimiyya ta duniya wato “Springer Nature”, ta fitar da wata takardar bayani a jiya Talata 13 ga watan nan, inda ya bayyana cewa, ya zuwa watan Yuli na shekara ta 2025, kashi 40% na yawan ambaton bayanai kyauta masu tushe daga masanan kimiyya da fasaha na Sin a shekara ta 2022, daga dandalolin masu buga litattafai, sun fito ne daga kasashen waje ban da kasar Sin.

Sakamakon bincike kyauta na masanan Sin yana kara jawo hankalin sassan kasa da kasa.Shugaban reshin babban yankin Sin na kamfanin “Springer Nature” Arnout Jacobs ya ce, irin wadannan bayanai da Sin ta buga a shekara ta 2022 sun jawo hankalin masu bincike daga kasashe masu tasowa sosai.

Wannan ya nuna yadda tsarin kyauta ke taimakawa wajen musayar ilimi ta kasa da kasa, da kara samun damar samun sakamakon bincike, da kuma inganta hadin gwiwar bincike a duniya. (Amina Xu)

ADVERTISEMENT
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK
  • Sulaiman
    Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

    Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

MASU ALAKA

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Daga Birnin Sin

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026
Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

October 28, 2026
Next Post
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

'Yansanda Sun Kama Wani Kan Zargin Yi Wa 'Yan Bindiga Safarar Makamai A Kano

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kama Mutane 2 Kan Ƙone Ofishin ’Yan Banga A Jos

October 29, 2026
Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

October 28, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026
Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

October 28, 2026
Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

October 28, 2026
Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci