ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Jigilar Maniyyata Zuwa Saudiyya

by Sulaiman
4 months ago
Maniyyatan Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Ka Da Ku Siyar Da Gidajenku Don Sayen Hannun Jarin Matatar Dangote – Sanusi II

Lalong Da Uwargidan Shugaban Ƙasa Sun Goyi Bayan Ci Gaban Sauye-Sauyen Tinubu

Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta sanar da samun nasarar kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin 2026 zuwa kasar Saudiyya.

A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar ranar Alhamis, ta ce jirgin karshe na jigilar maniyyata ya tashi da misalin karfe 10:44 na safe a ranar 21 ga Mayu, inda jirgin Max Air ya dauki maniyyata daga jihar Zamfara ta filin jirgin sama na Gusau.

Aikin jigilar, wanda ya fara ranar 3 ga Mayu, ya kunshi jimillar jirage 98 cikin kwanaki 18 — daidai da kusan jirage biyar a kullum.

ADVERTISEMENT

Kasar Saudiyya, ta ware wa Nijeriya guraben maniyyata 50,000 domin aikin Hajjin 2026, ciki har da gurabe 9,750 da aka tanada domin kamfanonin yawon bude ido masu lasisi, jami’ai da ma’aikatan tallafi.

NAHCON
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Kammala Taro Na 13 Na Dandalin Tattauna Tsaro Na Xiangshan A Beijing
  • Sulaiman
    Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Baje Kolin Sin Da ASEAN Na 23
  • Sulaiman
    Fitar Da Shirin Shekaru 5 Ya Bude Sabo Babi Na Tsarin Ci Gaban Yankin HK
  • Sulaiman
     Xi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Kokarin Fadada Da Karfafa Ci Gaban Fannin Kere-kere

MASU ALAKA

Ka Da Ku Siyar Da Gidajenku Don Sayen Hannun Jarin Matatar Dangote – Sanusi II
Manyan Labarai

September 17, 2026
Lalong Da Uwargidan Shugaban Ƙasa Sun Goyi Bayan Ci Gaban Sauye-Sauyen Tinubu
Labarai

2027: Za Mu Kawo Wa Tinubu Kano Duk Da Tasirin Kwankwaso – Kofa

Next Post
An Kaddamar Da Dandalin Tattaunawa Kan Inganta Karfin Al’adu Na Kasar Sin Na 2026 A Shenzhen

Marafa Ya Yi Alƙawarin Murabus Idan Ya Kasa Magance Tsaro Cikin Shekaru Biyu

An Ci TikTok Tarar Fam Miliyan £12.7 Kan Karya Dokar Kananan Yara A Burtaniya

Hisbah Ta Cika Hannu Da Fitaccen Ɗan TikTok A Kano Kan Bidiyoyin Rashin Da’a

September 17, 2026
Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci