ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Waje Ya Amsa Tambayoyin ‘Yan Jarida Game Da Ziyarar Shugaban Amurka Donald Trump A Sin

by Sulaiman
4 months ago

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, a yau ran 15 ga watan Mayu, ya amsa tambayoyin ‘yan jarida game da ziyarar shugaban Amurka Donald Trump a nan kasar Sin.

Wani dan jarida ya tambaya cewa, a jiya 14 ga watan Mayu, shugaba Xi ya shirya jerin ayyuka na ziyarar aiki ga shugaban Amurka Trump da ya zo ziyara a kasar Sin, wanda hakan ya ja hankalin mutane cikin gida da wajen kasar sosai.

Ko bangaren Sin zai iya bayar da karin haske game da wannan lamari?Kakakin ya bayyana cewa, bisa gayyatar da shugaba Xi ya yi masa, shugaban Amurka Donald Trump ya gudanar da ziyarar aiki a Sin.

ADVERTISEMENT

Wannan shi ne ganawar ta farko da shugabannin kasashen biyu suka yi na ido-na-ganin-ido tun bayan taron koli na Busan a watan Oktoba na shekarar da ta gabata, kuma ita ce ziyarar da shugaban Amurka ya sake kawowa Sin cikin shekaru 9 da suka gabata.

A ranar 14 ga watan Mayu, shugaba Xi ya shirya liyafar maraba ga shugaba Trump, ya gudanar da tattaunawa da shugaba Trump, tare da ziyartar wurin ibada na Tiantan. Shugabannin kasashen biyu sun yi musayar ra’ayoyi masu zurfi kan manyan batutuwan da suka shafi kasashen biyu da kuma duniya, kuma sun cimma sabbin yarjejeniyoyi da dama.

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Kakakin ya ce, shugabannin kasashen biyu sun amince da kafa “dangantaka mai dorewa da amfani bisa manyan tsare-tsare tsakanin Sin da Amurka”, matakin ya zama sabon matsayi na dangantakar kasashen biyu, wanda zai zama jagora mai hangen nesa ga dangantakar Sin da Amurka cikin shekaru 3 masu zuwa har ma a nan gaba, kana zai ciyar da dangantakar kasashen biyu gaba cikin kwanciyar hankali, da ci gaba mai dorewa ba tare da tangarda ba, da kuma kawo karin zaman lafiya, wadata da ci gaba ga duniya.

Kakakin ya kara bayyana cewa, shugabannin kasashen biyu sun kuma cimma muhimmiyar yarjejeniya kan magance abubuwan dake jawo hankulansu yadda ya kamata, kuma sun amince da karfafa tattaunawa da daidaita batutuwan shiyya-shiyya da na kasa da kasa. (Amina Xu)

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Next Post
Dan-Iya Ya Zama Ɗan Takarar Gwamnan ADC A Sakkwato

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.