ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kawancen Sin Da Rasha Na Kara Tabbatar Da Amincincewa Da Junansu A Duniya

by Sulaiman
4 months ago

Dangantaka tsakanin Sin da Rasha na ci gaba da kara karfi a matsayin daya daga cikin manyan hadin gwiwar siyasa da tattalin arziki a duniya. Tsawon shekaru, kasashen biyu sun gina alaka mai dorewa bisa amincewa da juna, hadin gwiwar makamashi, kasuwanci, tsaro, da kuma goyon bayan juna a manyan batutuwan duniya. Wannan kusanci ya sa Beijing da Moscow ke zama abokan hulda da ke neman tabbatar da zaman lafiya da daidaito a tsarin duniya wanda a yanzu haka yake fuskantar sauye-sauye da ba a taba ganin irinsu ba a karni guda da ya gabata.

Bayan shugaba Xi ya tarbi shugaba Putin da bikin maraba na musamman a wajen zauren al’umma da ke tsakiyar Beijing, shugabannin biyu sun tattauna batutuwan da suka shafi bunkasa kasuwanci, makamashi, fasaha, da hadin gwiwar diflomasiyya.

Masana harkokin siyasa na ganin cewa wannan ziyara wata alama ce ta kudurin kasashen biyu na kara zurfafa alakarsu musamman a wannan sabon zamani da ake fama da sauye-sauyen siyasa da tattalin arziki a duniya.Ziyarar ta kuma zo ce a daidai lokacin da ake gudanar da bikin baje kolin kayayyaki kirar Sin da Rasha karo na 10, inda ’yan kasuwar kamfanonin kasashen biyu ke yaukaka mu’amala a tsakaninsu.

ADVERTISEMENT

Bikin baje kolin wanda aka fara gudanarwa a shekarar 2014, a bana yana gudana ne a birnin Harbin na Sin, inda yake samun halartar kamfanoni sama da 1500 daga kasashe da yankuna 46 na duniya.

Har ila yau, Sin da Rasha na ci gaba da hada kai wajen karfafa tsarin duniya mai bai wa kowace kasa damar yin tasiri ba tare da mamaya ko kashin dankali daga wata kasa guda ba. Hadin gwiwarsu a fannoni kamar na makamashi, binciken kimiyya, da musayar al’adu na nuna yadda suke kokarin samar da hadin kai mai dorewa. Haka nan, yawaitar ganawa tsakanin Xi Jinping da Vladimir Putin a matsayin shugabannin manyan kasashen biyu na duniya, na kara tabbatar da amincewa da juna a tsakanin kasashensu tare da karfafa dangantakar al’ummomin kasashen biyu.Kasar Sin dai na kara zama cibiyar da ke jan hankalin duniya saboda saurin bunkasar tattalin arzikinta da ci gaban fasaha da kuma gudunmawar da take bayarwa ga raya kasuwancin duniya, da kirkire-kirkire, da kuma shiga a dama da ita tare da sauke nauyin da ke wuyanta a matsayin babbar kasa a duniya ta hanyar gabatar da muhimman shawarwari na warware cukurkudaddun al’amuran duniya a fannin tsaro, inganta shugabanci, bunkasa wayewar kan bil’adama har ma da shiga gaba wajen samar da kyakkyawar makoma ta bai-daya ga dukkannin bil’adama. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Daga Birnin Sin

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Next Post
Lai Ching-te Na Shan Suka Yayin Da Yunkurin Neman ’Yancin Taiwan Ke Rasa Goyon Baya

Lai Ching-te Na Shan Suka Yayin Da Yunkurin Neman ’Yancin Taiwan Ke Rasa Goyon Baya

LABARAI MASU NASABA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.