ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kusan Mutane Miliyan 11.3 Ne Suka Yi Shige Da Fice A Kasar Sin A Hutun Ranar Ma’aikata

by Sulaiman
5 months ago

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

A lokacin hutun bikin ranar ma’aikata na bana, yawan mutanen da suka yi shige da fice a kan iyaka a kasar Sin ya karu sosai. Yayin da adadin ‘yan kasashen waje da ke shigowa kasar ba tare da biza ba ke ci gaba da karuwa, jimillar masu shige da fice a lokacin hutun ya kusan kai miliyan 11.3.

Hukumar shige da fice ta kasar ta bayyana cewa, matsakaicin masu shigowa da wadanda suka fita a kowace rana ya kai miliyan 2.26 a hutun ranar ma’aikata na tsawon kwanaki biyar, wanda ya karu da kashi 3.5% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.A lokacin bikin, ‘yan kasashen waje miliyan 1.26 ne suka shigo ko fita daga kasar, wanda ya karu da kashi 12.5% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.

Daga cikinsu, masu shigowa ba tare da biza ba sun kai dubu 436, wanda adadinsu ya karu da kashi 14.7%.

ADVERTISEMENT

Manufar shigowa kasa ba tare da biza ba na ci gaba da yin tasiri, inda take kawo saukin tafiye-tafiyen mutanen Sin da na kasashen waje, kana ana ci gaba da fadada bude kofar kasuwar yawon bude ido da al’adu sosai. (Amina Xu)

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya
  • Sulaiman
    Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su
  • Sulaiman
    An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui
  • Sulaiman
    Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

MASU ALAKA

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya
Daga Birnin Sin

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su
Daga Birnin Sin

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Next Post
Shari’a: Ganduje Ya Ki Na’am Da Tayin Jakadanci A Kasashen Afirka 

Rikicin Masarautar Kano: Kotun Ƙoli Da Gwamna, Su Ke Da Hukuncin Ƙarshe — Ganduje

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

September 20, 2026
Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

September 20, 2026
Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

September 20, 2026
Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci