ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Rikicin Masarautar Kano: Kotun Ƙoli Da Gwamna, Su Ke Da Hukuncin Ƙarshe — Ganduje

by Sulaiman
5 months ago
Ganduje

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa Kotun Ƙolin Nijeriya ce kaɗai ke da ikon yanke hukunci kan rikicin masarautar Kano, musamman batun sarautar Muhammadu Sanusi II.

Ganduje ya ce duk hukuncin da kotun za ta yanke, Abba Kabir Yusuf zai aiwatar da shi bisa doka da tsarin mulki.

Ya bayyana hakan ne yayin da yake martani ga rahotannin da ke cewa ya goyi bayan Sanusi a matsayin Sarkin Kano kuma Shugaban Majalisar Sarakunan jihar.

ADVERTISEMENT

A cewarsa, an fassara maganarsa ba daidai ba, inda ya ce ambaton Sanusi da mukaminsa a lokacin rantsar da mataimakin gwamna bai wuce ladabi da bin ƙa’ida ba.

“Yana da muhimmanci a fayyace cewa abin da ya faru kawai nuna girmamawa ne a bainar jama’a. Bai kamata a ɗauke shi a matsayin goyon baya ba,” in ji Ganduje.

LABARAI MASU NASABA

Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

Ko Kano Pillars Za Su Iya Taka Wa Doma United Burki A Yau?

Wannan bayani na zuwa ne yayin da rikicin masarautar Kano ke ci gaba da ɗaukar hankali, inda ake jiran hukuncin ƙarshe daga Kotun Ƙoli.

Ganduje
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya
  • Sulaiman
    Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su
  • Sulaiman
    An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui
  • Sulaiman
    Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

MASU ALAKA

Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf
Manyan Labarai

Kwankwaso Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Gwamna Yusuf

September 20, 2026
Ko Kano Pillars Za Su Iya Taka Wa Doma United Burki A Yau?
Wasanni

Ko Kano Pillars Za Su Iya Taka Wa Doma United Burki A Yau?

September 20, 2026
Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House
Kasashen Ketare

Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House

September 19, 2026
Next Post
‘Yan Aware Na Yankin Taiwan Ba Za Su Cimma Nasara Ba

'Yan Aware Na Yankin Taiwan Ba Za Su Cimma Nasara Ba

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

September 20, 2026
Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

September 20, 2026
Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

September 20, 2026
Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

September 20, 2026
Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

September 20, 2026
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

September 20, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.