ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, June 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mahajjata 2,235 Ne Suka Yi Rijistar Aikin Hajjin 2026 A Sokoto

by Sulaiman
6 months ago
Mahajjata

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Sokoto ta sanar da cewa, mahajjata 2,235 ne suka yi rajista don zuwa aikin Hajjin 2026.

Hukumar ta kuma tabbatar da cewa shirye-shirye sun yi nisa don tabbatar da gudanar da aikin hajjin cikin nutsuwa, mai tsari kuma gamsasshe ga dukkan mahajjatan.

ADVERTISEMENT
  • Babbar Kasuwar Fim Ta Sin Babbar Damar Nollywood Ce
  • Rikicin PDP Ne Ya Sanya Ni Komawa Jam’iyyar Accord – Adeleke

Da yake magana da manema labarai a sakatariyar hukumar da ke Sokoto, Shugaban Hukumar, Alhaji Ali Musa, ya tabbatar da cewa an kammala manyan shirye-shirye domin tunkarar aikin hajjin na bana.

LABARAI MASU NASABA

An Kashe Mutane 19 A Wani Sabon Hari A Filato

Jami’an Tsaro Sun Kama Mutane 3 Da Makamai A Kogi

A cewar Musa, shirye-shiryen sun hada da jigilar kayayyakin tafiya, masaukai da kammala yarjejeniyar ciyarwa da hukumomin da suka dace a Kasar ta Saudiyya.

A cewarsa, adadin mahajjatan da suka yi rajistar ya hada har da jami’an gwamnati.

Mahajjata
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Bude Bikin Baje Kolin Hada-Hadar Samar Da Kayayyaki Ta Kasa Da Kasa Karo Na Hudu
  • Sulaiman
    Gwamnatin Zamfara Ta Jaddada Aniyarta Na Ƙin Sulhu Da ‘Yan Ta’adda
  • Sulaiman
    Kudin Shigar Gwamnatin Sin Ya Karu Cikin Watanni Biyar Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    Sowore Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Gwagwarmaya Duk Da Tsare Shi A Gidan Yarin Kuje

MASU ALAKA

’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 A Jihar Filato
Manyan Labarai

An Kashe Mutane 19 A Wani Sabon Hari A Filato

June 23, 2026
Jami’an Tsaro Sun Kama Mutane 3 Da Makamai A Kogi
Manyan Labarai

Jami’an Tsaro Sun Kama Mutane 3 Da Makamai A Kogi

June 23, 2026
Tinubu Ya Yi Murabus Saboda Ya Gaza A Kan Matsalar Tsaro – Peter Obi

Next Post
Nazarin CGTN: Fahimtar Matsayin Sin Cikin Yanayin Tattalin Arzikin Duniya Na Da Muhimmanci

Nazarin CGTN: Fahimtar Matsayin Sin Cikin Yanayin Tattalin Arzikin Duniya Na Da Muhimmanci

LABARAI MASU NASABA

’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 A Jihar Filato

An Kashe Mutane 19 A Wani Sabon Hari A Filato

June 23, 2026
Jami’an Tsaro Sun Kama Mutane 3 Da Makamai A Kogi

Jami’an Tsaro Sun Kama Mutane 3 Da Makamai A Kogi

June 23, 2026
Tinubu Ya Yi Murabus Saboda Ya Gaza A Kan Matsalar Tsaro – Peter Obi

Tinubu Ya Yi Murabus Saboda Ya Gaza A Kan Matsalar Tsaro – Peter Obi

June 23, 2026
An Bude Bikin Baje Kolin Hada-Hadar Samar Da Kayayyaki Ta Kasa Da Kasa Karo Na Hudu

An Bude Bikin Baje Kolin Hada-Hadar Samar Da Kayayyaki Ta Kasa Da Kasa Karo Na Hudu

June 22, 2026
Gwamnatin Zamfara Ta Jaddada Aniyarta Na Ƙin Sulhu Da ‘Yan Ta’adda

Gwamnatin Zamfara Ta Jaddada Aniyarta Na Ƙin Sulhu Da ‘Yan Ta’adda

June 22, 2026
Kudin Shigar Gwamnatin Sin Ya Karu Cikin Watanni Biyar Na Farkon Bana

Kudin Shigar Gwamnatin Sin Ya Karu Cikin Watanni Biyar Na Farkon Bana

June 22, 2026
Sowore Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Gwagwarmaya Duk Da Tsare Shi A Gidan Yarin Kuje

Sowore Ya Sha Alwashin Ci Gaba Da Gwagwarmaya Duk Da Tsare Shi A Gidan Yarin Kuje

June 22, 2026
Firaministan Sin Zai Halarci Taron Dandalin Tattaunawar Davos Na Lokacin Zafi Karo Na 17

Lionel Messi Ya Kafa Tarihin Wanda Yafi Kowa Zura Kwallaye A Tarihin Gasar Cin Kofin Duniya

Sin Ta Jawo Jarin Waje Yuan Biliyan 327.29 Daga Janairu Zuwa Mayu Na Bana

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci