ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 5, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisa Ta Nemi Hukunta Asibitocin Da Suka Ƙi Karɓar Majinyatan Gaggawa

by Sulaiman
2 minutes ago
Sabbin Ministoci

Majalisar Dattawa na nazarin wani kudirin doka da ke neman hukunta asibitoci da cibiyoyin kiwon lafiya da suka karya ƙa’idojin kula da majinyatan gaggawa, ta hanyar ɗaurin watanni shida a gidan yari ko kuma biyan tarar da ba za ta wuce Naira 300,000 ba.

Kudirin ya kuma tanadi tilasta wa asibitocin gwamnati da masu zaman kansu tantance lafiyar majinyatan gaggawa cikin mintuna 15 da isarsu asibiti, fara ba su kulawar farko domin daidaita yanayinsu cikin mintuna 30, tare da kammala tura su wasu cibiyoyin lafiya cikin sa’o’i uku idan hakan ya zama dole.

Sanata Abdulaziz Yar’Adua ne ya ɗauki nauyin gabatar da kudirin, wanda ke neman yin gyara ga dokar kiwon lafiya ta ƙasa ta shekarar 2014, domin samar da ƙa’idoji masu karfin doka kan kula da majinyatan gaggawa, horar da ma’aikatan lafiya da kuma hanyoyin tura majinyata zuwa wasu cibiyoyin lafiya.

ADVERTISEMENT

Da yake jagorantar muhawara kan kudirin a zaman Majalisar Dattawa na ranar Laraba, Yar’Adua ya ce gyaran dokar zai magance muhimman giɓi da ke cikin tsarin kiwon lafiyar Nijeriya.

Ya ƙara da cewa manufar kudirin ita ce tabbatar da cewa kowane majinyaci ya samu kulawar gaggawa da za ta iya ceton rayuwarsa a kan lokaci, ba tare da la’akari da ƙabilarsa, arzikinsa, tasirinsa ko inda yake zaune ba

LABARAI MASU NASABA

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

Majinyata
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18
  • Sulaiman
    Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara
  • Sulaiman
    Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci
  • Sulaiman
    2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

MASU ALAKA

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18
Manyan Labarai

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

November 5, 2026
Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara
Labarai

Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

November 5, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga
Labarai

Zargin Yi Wa Tinubu Kamfen A Masallaci: Hukumar Shari’a Ta Bauchi Ta Gayyaci Limamin Da Aka Cire

November 4, 2026

LABARAI MASU NASABA

Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nemi Hukunta Asibitocin Da Suka Ƙi Karɓar Majinyatan Gaggawa

November 5, 2026
Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

November 5, 2026
Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

November 4, 2026
Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

November 5, 2026
Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

November 4, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Zargin Yi Wa Tinubu Kamfen A Masallaci: Hukumar Shari’a Ta Bauchi Ta Gayyaci Limamin Da Aka Cire

November 4, 2026
Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

November 4, 2026
Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

November 4, 2026
Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

November 4, 2026
Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.